A Shirye Nake na bi Duk Abinda Gwamnati ta Zaɓa Tsakanin Zaman Lafiya da...

0
A Shirye Nake na bi Duk Abinda Gwamnati ta Zaɓa Tsakanin Zaman Lafiya da Yaƙi - Bello Turji   Sanannen ɗan bindigan nan, Bello Turji, ya nuna damuwarsa bisa harin da jirgin sojoji ya kai gidansa a Zamfara. Turji yace harin ya...

Yadda Matashi Mai Shekaru 21 ya Rasu a Wurin Shagalin Bikin Karin Shekarar Abokinsa

0
Yadda Matashi Mai Shekaru 21 ya Rasu a Wurin Shagalin Bikin Karin Shekarar Abokinsa   Wani matashi mai suna, Micheal Arigbabuwo, Ya Rasu a wurin bikin karin shekarar Abokinsa a jihar Legas. Kakakin yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, yace sun kama abokansa...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Kasuwa a Sabon Gari Da ke Jihar Kano

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Kasuwa a Sabon Gari Da ke Jihar Kano   Yan bindiga sun tafi har shago sun bindige wani dan kasuwa mai suna Mr Ifeanyi a Sabon Garin Jihar Kano. Shaidun gani da ido sun bayyana yadda maharan...

IGP Usman Baba ya Shiga Gana wa da Manyan Jami’an ‘Yan Sanda a Abuja

0
IGP Usman Baba ya Shiga Gana wa da Manyan Jami'an 'Yan Sanda a Abuja   Sufeja Janar na hukumar yan sandan ƙasar nan (IGP) Usman Baba, ya gana da manyan jami'ai a birnin tarayya. Abuja Wasu bayanai sun nuna cewa taron zai...

Lamarin Buhari da Ban Tausayi Saboda Munanan Abubuwa na Faruwa a Gabanshi Amma ba...

0
Lamarin Buhari da Ban Tausayi Saboda Munanan Abubuwa na Faruwa a Gabanshi Amma ba Zai Iya Komai ba - Buba Galadima   Sakataren kwamitin amintattun jam'iyyar NNPP ya yi kira da yan Najeriya suyi addu'a Buhari ya karasa wa'adinsa ya tafi...

Hukuncin da Kotun Legas ta Yanke wa Faston da ya Bada ‘Cek Din Bogi’...

0
Hukuncin da Kotun Legas ta Yanke wa Faston da ya Bada 'Cek Din Bogi' na $1.6m   Kotun na musamman a Jihar Legas ta yanke hukuncin daurin shekaru biyu kan wani fasto kan laifin bada cek na bogi. Mai shari'a Taiwo ta...

A Yafe Min,Wannan ne na Farko – Tsohon Jami’in DSS da Aka Kama da...

0
A Yafe Min,Wannan ne na Farko - Tsohon Jami'in DSS da Aka Kama da yi wa Motar ɗakko Kudi Fashi     Tsohon jami'in hukumar DSS Prosper Chijioke da aka kama kan zargin yi wa motar dakko kudi fashi ya roki al'umma...

A Mastayina na Shugaba, Zan Tabbatar An Gudanar da Sahihi Kuma Tsabtataccen Zabe a...

0
A Mastayina na Shugaba, Zan Tabbatar An Gudanar da Sahihi Kuma Tsabtataccen Zabe a 2023 - Buhari   Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nanata kudurinsa na tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zabe a kasar a 2023. Shugaban ya fadi...

Faston da Yake da Hannu a Kisan Dalibar Lafiya ya Amsa Lafinsa

0
Faston da Yake da Hannu a Kisan Dalibar Lafiya ya Amsa Lafinsa   An kama wani fasto bayan ya amsa cewa yana da hannu a kisan wata daliba da ke karatun nas a tsakiyar Ghana. Georgina Asor Botchwey, mai shekaru 22, ta...

An Kama ‘Yan Damfarar Intanet 2 da Ake Zargi da Wawushe Sama da N500m

0
An Kama 'Yan Damfarar Intanet 2 da Ake Zargi da Wawushe Sama da N500m   Wasu da ake zargin cewa masu damfara ne ta intanet sun wawushe naira miliyan 523,337,100, daga asusun wani kwastoma, zuwa asusuna daban-daban har goma 18. Mai magana...