Meyasa Zan Saci Kudin Jama’a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki – Peter Obi

0
Meyasa Zan Saci Kudin Jama'a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki - Peter Obi   Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour ya yi wasu lafuzza dangane da kudaden jihar Anambra a lokacin da yake gwamnan jihar. A baya dai Peter Obi...

‘Yan Ta’adda, ‘Yan Fashin Daji da ‘Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a...

0
'Yan Ta'adda, 'Yan Fashin Daji da 'Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a Faɗin ƙasar Nan - Gwamnatin Buhari   Abuja - Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tace taɓarɓarewar matsalar tsaro ta kare. Ta ce yan...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja   Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutum biyu sannan suka yi awon gaba da manoma 13 a yankin babban birnin tarayya Abuja. Bayanai sun nuna cewa maharan...

Dalilin da Yasa Jihata ke Zaune Lafiya – Gwamna Ganduje

0
Dalilin da Yasa Jihata ke Zaune Lafiya - Gwamna Ganduje   Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana dalilin da yasa suke zaune lafiya a jihar Kano, Arewa maso Yamma. Ganduje ya ce jihar sa tsira daga rikicin addini da na kabilanci ne...

Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar

0
Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar Hukumar EFCC na tuhumar kakakin majalisar dokokin jihar Ogun da laifin sace wasu kudade a jiharsa. A makon da ya gabata ne EFCC ta kame Olakunle Oluomo a...

Manyan ‘Yan Siyasa 10 Masu Tasiri a Zabukan 2023 a Fadin Najeriya

0
Manyan 'Yan Siyasa 10 Masu Tasiri a Zabukan 2023 a Fadin Najeriya   Kasa da watanni biyar da suka rage zaben 2023, miliyoyin 'yan Najeriya zasu damka makomarsu a hannun 'yan siyasa inda zasu yi zaben sabon shugaban kasa da zai...

Dino Melaye ba Komai ba ne Sai Kaska a Siyasa – Femi Fani-Kayode

0
Dino Melaye ba Komai ba ne Sai Kaska a Siyasa - Femi Fani-Kayode   Femi Fani-Kayode ya dauko wata magana da Dino Melaye ya yi a kan zaman Iyorchia Ayu shugaban PDP na kasa. Cif Femi Fani-Kayode ya bada shawarar a damke...

IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023

0
IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023   Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya magantu kan barazanar tsaro a zabukan 2023 mai zuwa nan kusa. A wani jawabin da IGP Alkali Usman Baba ya yi, ya ce babu wata...

Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja

0
Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja   Mutum tara sun mutu, yayin da wasu goma suka samu raunuka a wani mummunan hadarin mota da ya auku a yankin Yangoji-Abaji da ke Abuja babban birnin Najeriya Jami'in hulda da...

Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas

0
Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama mutum takwas a wani kungurmin daji da ake zargi da aikata ta’addanci da garkuwa da mutane...