Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000
Cin Hanci: IGP Baba ya Karrama DPO Kan Kin Karbar $200,000
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Baba ya karrama wani DPO a jihar Kano da lambar yabo saboda yaki karban cin hanci.
Jami'an 'Yan sanda sun kama wani babban...
Shin da Gaske Shekarau na Shirin Komawa PDP ?
Shin da Gaske Shekarau na Shirin Komawa PDP ?
Sanata Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Jihar Kano ya musanta rahoton cewa yana shirin fita daga jam'iyyar NNPP ya koma PDP.
Sanatan mai wakiltar Kano Central ya bayyana hakan ne ta bakin hadiminsa...
Dakarun Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga a Kaduna
Dakarun Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga a Kaduna
Dakarun sojojin Operation Sanity sun kara kashe wasu yan bindiga a dajin gulbe dake karamar hukumar Chikun na jihar.
Kaduna 'Yan ta'adan da sojoji suka kashe sun gamu da karshen sun ne a...
APC ta Rage Karfin Boko-Haram Zuwa “Kusan Babu Komai” – Festus Keyamo
APC ta Rage Karfin Boko-Haram Zuwa "Kusan Babu Komai" - Festus Keyamo
Jigo a tafiyar takarar Tinubu a APC ya magantu, ya ce jam'iyyar ta tabbatar kawo karshen rashin tsaro.
Shugaba Buhari ya yiwa Najeriya alkawarin kawo karshen rashin tsaro, tare...
2023: Bayan Atiku, Tinubu ya Nemi ya Gana da Shekarau Ranar Laraba
2023: Bayan Atiku, Tinubu ya Nemi ya Gana da Shekarau Ranar Laraba
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya gayyaci tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zuwa taro a ranar Laraba, kwararan majiyoyi suka shaidawa Daily Nigerian.
Dan...
Tsohon Gwamnan Filato, Dariye ya Musanta Aniyar Tsayawa Takara a Zaben 2023
Tsohon Gwamnan Filato, Dariye ya Musanta Aniyar Tsayawa Takara a Zaben 2023
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yiwa wasu da aka daure bisa sace kudin afuwa, 'yan Najeriya sun fusata.
A makon nan ne aka samu rahotannin da ke cewa, tsohon...
Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami’an Tsaro Sun...
Kamar Minista Bai yi Wanka ba Kafin Ganawa da Shugaban kasa: Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban TESCON
Shugaban TESCON ya shiga matsala kan tsokacin da aka kwatanta shi da na rashin ladabi da yayi kan ministan yankin arewa, Alhaji Saani...
ALLAH ya yi wa Kakar ‘Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa
ALLAH ya yi wa Kakar 'Dan Takarar Gwamna na NNPP a Jihar Kano Rasuwa
Kakar dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ta rasu.
Za a yi jana'izar Hajiya Mowa Sufi Yakasai...
Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: ‘Yan Ta’addan Sun Yaudari Gwamnati – Garba...
Garkuwa da Fasinjojin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: 'Yan Ta'addan Sun Yaudari Gwamnati - Garba Shehu
Fadar shugaban kasa ta ce, yan ta’addan da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna sun yaudari gwamnati.
Shugaba Buhar...
Jihata na Daga Cikin Jihohin da Ma’aikata ke Samun Albashi a Kan Kari –...
Jihata na Daga Cikin Jihohin da Ma'aikata ke Samun Albashi a Kan Kari - Gwamna Buni
Gwamnan jihar Yobe ya bayyana cewa, jiharsa na daga cikin jihohin da ma'aikata ke samun albashi a kan kari.
A baya wani rahoto ya shaida...