Yadda Za’a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022
Yadda Za'a Duba Sakamakon Jarrabawar WAEC ta 2022
Legas, Najeriya - A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare wato WASSCE.
Sakamakon, a cewar...
Ya’Yan Jam’iyyar APC a Filato Sun Raina Mukamin da Aka Bawa Gwamna Lalong
Ya'Yan Jam'iyyar APC a Filato Sun Raina Mukamin da Aka Bawa Gwamna Lalong
‘Yan North Central APC Forum ba su goyon bayan Simon Bako Lalong ya zama shugaban kamfe.
Kungiyar ta fadawa Gwamnan na jihar Filato cewa ka da ya karbi...
Ta’addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an...
Ta'addanci: MURIC ta yi Martani Kan Ikirarin da CAN ta yi na Cewa an fi Kashe Kiristoci
Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta karyata ikirarin da kungiyar Kiristoci CAN ta yi na cewa kiristoci ne yan ta'adda suke kashewa kadai...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban ‘Yan Boko Haram, Alhaji Modu da ‘Yan...
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Gagararen Shugaban 'Yan Boko Haram, Alhaji Modu da 'Yan Ta'adda 27
Zakakuran dakarun sojin Najeriya sun halaka Alhaji Modu, gagararen shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da wasu 27.
Wannan ya biyo bayan luguden wutan da sojin...
NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya
NAHCON ta Gama Kwaso Alhazan Najeriya Daga Saudiyya
Hukumar jin daɗin Alhazai ta ƙasa NAHCON ta kammala dukkan ayyukan aikin Hajjin 2022 bayan jirgin karshe ya baro Jiddah.
Shugaban Hukumar, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ya amince da matsalolin da aka samu...
ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu
ƙyandar Biri : Mutune 157 Sun Kamu da Cutar a Najeriya, Biyar Sun Mutu
Hukumar kiyaye yaɗuwar cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 157 sun kamu da cutar ƙyandar biri zuwa yanzu a faɗin ƙasar, kamar yadda jaridar...
Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano
Ambaliyar Ruwa: Al-Umma da Dama Sun Rasa Gidajensu da Dukiyoyinsu a Jihar Kano
Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje masu yawa a ƙauyuka da dama a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano, arewa maso yammacin Najeriya.
Mamakon ruwan sama...
Masu Faɗa a ji a Jam’iyyar PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Masu Faɗa a ji a Jam'iyyar PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Kebbi sun sauya sheka, sun kama tsintsiyar jam'iyyar APC mai mulkin jihar.
Jiga-jigan sun koka da irin rikicin cikin gida da jam'iyyar PDP...
Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu
Lauya ya Shigar da Karar INEC a Kotu kan Takardun Takarar Tinubu
Barista Mike Enahoro-Ebah zai yi shari’a da hukumar zabe na kasa mai zaman kanta watau INEC.
Lauyan ya yi amfani da FOI, ya nemi INEC ta damka masu duk...
Nan ba da Jimawa ba El-Rufai Zai Dawo PDP – Bwala Daniel
Nan ba da Jimawa ba El-Rufai Zai Dawo PDP - Bwala Daniel
An yi hasashen daya daga cikin manyan matsalolin da jam'iyyar APC za ta shaida nan ba da jimawa ba.
Hasashen da Bwala Daniel, mai magana da yawun yakin neman...