Ina Cikin Tasku Saboda Tsadar Dizel – Olusegun Obasanjo

0
Ina Cikin Tasku Saboda Tsadar Dizel - Olusegun Obasanjo   Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi orafi akan tsadar dizel, da farashin abincin dabbobi da kuma farashin canji da yadda hakan ke shafar noman kifi a Najeriya. Obasanjo wanda manomin kifi...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano na Bincike Kan Budurwar ‘da ta Rataye Kanta’

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano na Bincike Kan Budurwar 'da ta Rataye Kanta'   Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya tana ci gaba da bincike kan abin da ya sa wata budurwa mai shekara 17 ta rataye kanta a...

Fyaɗe ya ƙaru Kashi 218% a Sudan ta Kudu – UNMISS

0
Fyaɗe ya ƙaru Kashi 218% a Sudan ta Kudu - UNMISS   Tarzomar jinsi da fyade masu alaƙa da rigingimu na ƙaruwa a Sudan ta Kudu, yayin da faɗa ke raguwa a ƙasar, bisa rahoton ofishin Majalisar Dinkin Duniya a kasar...

Amurka na Jefa Kuri’a Kan Batun Zubar da Ciki

0
Amurka na Jefa Kuri'a Kan Batun Zubar da Ciki   Masu jefa kuri'a sun yi gagarumar nasara inda suka bayyana cewe ba sa son yin garanbawul ga ƙundun tsarin mulkin jihar wanda yace babu 'yancin zubar da ciki. Wannan shi ne gwajin...

Mutane 6 Sun Shiga Hannu Kan Zambar Mutane a Shafin Masu Auren Jinsi ɗaya

0
Mutane 6 Sun Shiga Hannu Kan Zambar Mutane a Shafin Masu Auren Jinsi ɗaya   Ƴan sandan jihar Nasarawa a arewa ta tsakiyar Najeriya sun kama mutum shida da ake zargin suna amfani da wani shafin intanet suna zambar mutanen da...

Yadda Rashin Dala ya Shafi ‘Yan Najeriya

0
Yadda Rashin Dala ya Shafi 'Yan Najeriya   'Yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsala da shan wahala wajen canza dalar Amurka a babban bankin kasar (CBN) a kan farashin gwamnati. Wadanda wannan lamari ya fi shafa su ne matafiya kasar...

Matashi Mai Kafa Daya da Yake Aikin Gini ya Samu Tallafin Karatu a Kasar...

0
Matashi Mai Kafa Daya da Yake Aikin Gini ya Samu Tallafin Karatu a Kasar Waje   Rayuwar wani matashi mai kafa daya na gab da canjawa bayan kokarinsa ya ja hankalin shugaban cocin OPM Apostle Chibuzor Gift Chinyere. An dauki bidiyon matashin...

Malamin Addini yayi Addu’a kan ALLAH ya Hada Shugaba Buhari, El-Rufai da Garba Shehu...

0
Malamin Addini yayi Addu'a kan ALLAH ya Hada Shugaba Buhari, El-Rufai da Garba Shehu da 'Yan Ta'adda   Fitaccen malamin addinin Islama ya caccaki gwamnatin Buhari da mukarraban shugaban kasa. Bello Yabo ya koka da yadda 'yan Najeriya ke ciki saboda gazawar...

2023: Kungiyar CAN ta Nuna Rashin Goyan Bayan APC a Zaben Shugaban Kasa

0
2023: Kungiyar CAN ta Nuna Rashin Goyan Bayan APC a Zaben Shugaban Kasa   Kungiyar kiristoci na CAN na reshen Arewacin Najeriya sun barranta daga goyon bayan APC. Sakataren CAN, Sunday Oibe ya bayyana cewa ba su tare da Bola Tinubu/Kashim Shettima...

Kungiyar ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Mako Huɗu

0
Kungiyar ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Mako Huɗu   Kungiyar Malaman Jami'o'i a Najeriya ta ASUU ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi da mako hudu. Dama ASUU ta shafe sama da watanni biyar tana yajin aikin bayan gaza...