Hukumar DSS ta Kama Shugaban ‘Yan Boko Haram a Ogun
Hukumar DSS ta Kama Shugaban 'Yan Boko Haram a Ogun
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya wato DSS sun yi nasarar kama wani da ake zargin shugaban yan Boko Haram ne a Ogun.
Majiya kwakwara daga hukumomin tsaro ta...
Daga Yanzu ka da a ƙara Ganin Mutum Sanye da Kayan ɗan Sanda a...
Daga Yanzu ka da a ƙara Ganin Mutum Sanye da Kayan ɗan Sanda a Fina-Finai - IG Usman Baba
Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya gargadi masu shirya fina-finai a kasar da su guji aibanta aikin dan sanda a...
Hukumar INEC ta Rufe Yin Rijistar Zaɓe
Hukumar INEC ta Rufe Yin Rijistar Zaɓe
Ƴan Najeriya da dama suna ƙorafi kan rashin samun damar yin rijistar zaɓe, bayan da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta rufe yin rijistar a jiya Lahadi.
INEC ta ce ba za ta sake...
Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas
Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama ƙwayar Tramadol sama da miliyan biyu da dubu dari bakwai, da aka yi yunkurin fita da ita...
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai Filato
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Filato
Akalla mutum bakwai ne aka kashe a wani harin da yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jos ta Kudu da ke jihar Filato a tsakiyar Najeriya,...
‘Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran
'Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran
Kungiyar Taliban da ke mulkin Afganistan sun fafata da masu gadin kan iyakar Iran a kan iyakar ƙasashen biyu.
Mayakan sun ce an kashe daya daga cikinsu a fadan da aka yi...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma
'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma
An shiga zulumi da yammacin ranar Alhamis, bayan wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya na Boko Haram ne suka kai hari kan wani shingen sojoji...
Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai wa...
Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai wa Tawagar Shugaban Karamar Hukuma a Borno
Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne sun kai wa jerin gwanon motoccin shugaban karamar hukumar Nganzai...
Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci – ‘Yan Majalisa
Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci - 'Yan Majalisa
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba.
Kwamitin harkokin noma a majalisar tarayya sun bukaci a fara daukar matakin da...
Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci
Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci
A yau ake tsammanin babbar Kotun jihar Kano zata kawo karshen shari'ar kisan Hanifa Abubakar yar shekara 5 a duniya.
Kotun ta sanya ranar 28 ga watan Yuli, 2022 domin yanke...