Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi...
Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi Daga Santos Zuwa Barcelona a 2013
‘Dan wasan gaban kungiyar PSG, Neymar Jr. zai je kotu a kan tashinsa daga Santos a 2013.
Wata kungiya a Brazil...
Allah ya yi wa Gogaggen ‘Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa
Allah ya yi wa Gogaggen 'Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa
Jihar Kaduna - Gogaggen dan jarida kuma kwararre a bangaren kafar watsa labarai, Mallam Abdulhamid Agaka, ya riga mu gidan gaskiya, rahoton Leadership.
A cewar kafar watsa labarai ta PRNigeria, dan...
‘Yan Majalisa Karkashin Kungiyar Marasa Rinjaye a Majalisar Dokoki Sun Shiga Ganawar Sirri
'Yan Majalisa Karkashin Kungiyar Marasa Rinjaye a Majalisar Dokoki Sun Shiga Ganawar Sirri
‘Yan majalisa karkashin kungiyar marasa rinjaye a majalisar dokokin kasar nan sun yi shiga ganawar bayan fage a yau Alhamis 28 ga watan Yuli.
Gidan talabijin na Channels...
Ni na Sanar da Shugaba Buhari Game da Barazanar da Masu Ikirarin Jihadi Suke...
Ni na Sanar da Shugaba Buhari Game da Barazanar da Masu Ikirarin Jihadi Suke yi Kan Cewa za su Kama Shi - El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari...
Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya
Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya
Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar Aids ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAids, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba da Aids sun rika kashe mutum...
Kotu ta Bayar da Belin Ahmed Idris
Kotu ta Bayar da Belin Ahmed
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Babban Akantan Najeriya da aka dakatar, Idris Ahmed tare da sauran wadanda hukumar EFCC ke tuhuma.
Da yake bayar da belin a yayin zaman shari’arsu...
Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza...
Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza 'Yan Kwallo - Cyril Ramaphosa
Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa ya ce mata masu buga kwallon kafa na kasar sun cancanci a rika biyansu...
Jam’iyyar APC ta Sanar da Sanata Abdullahi Gobir a Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai
Jam'iyyar APC ta Sanar da Sanata Abdullahi Gobir a Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai
Abuja - Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta ayyana sunan ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Sokoto ta gabas, Sanata Abdullahi Gobir, a matsayin jagoran majalisar...
Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta
Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta
An zabi Babban Rev. Daniel Okoh a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN.
Wa’adin shugaban Kungiyar CAN mai Martaba Samson Olusupo-Ayokunle da sauran shugabannin zartarwa na kasa dake cikin...
Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba...
Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba - Magidanci Mai Yara 18
Magidanci wanda ke da mata uku a yanzu da yara 18 ya yiwa duniya albishir da cewa nan da watanni biyu...