Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba...

0
Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba - Magidanci Mai Yara 18 Magidanci wanda ke da mata uku a yanzu da yara 18 ya yiwa duniya albishir da cewa nan da watanni biyu...

Yajin Aikin ASUU: Hana Yaran mu Zuwa Makaranta Abu ne Mai Haɗari – Mr...

0
Yajin Aikin ASUU: Hana Yaran mu Zuwa Makaranta Abu ne Mai Haɗari -  Nwobodo   Shugaban hukumar kwadago na kasa, NLC, reshen Jihar Enugu ya ce wasu daliban Najeriya sun zama masu garkuwa da mutane. Virginus Nwobodo, ya bayyana hakan ne yayin...

An Kai wa ‘Dan Majalisar Daura, Fatuhu Muhammed Hari a Gidansa da ke Katsina

0
An Kai wa 'Dan Majalisar Daura, Fatuhu Muhammed Hari a Gidansa da ke Katsina   A makon da ya gabata ake zargin wasu ‘yan iskan gari sun kai wa Hon. Fatuhu Mohammed hari. Mai taimakawa Honarabul Fatuhu Mohammed a kan harkokin Majalisa,...

Kuna Gab da Fara Kallona a Cikin Fina-Finan Bollywood – Rahama Sadau ga Masoyanta

0
Kuna Gab da Fara Kallona a Cikin Fina-Finan Bollywood - Rahama Sadau ga Masoyanta   Jarumar fina-finan Kannywood Rahama Sadau ta ce tana shirin bayyana a fina-finan Bollywood na Indiya. Rahama ta bayyana cewa tuni suka zanta da Furodusa kuma Daraktar shirin,...

Atiku da Abokin Takararsa Sun Gana da Sanatocin PDP Domin Shawo Kan Waɗanda Suka...

0
Atiku da Abokin Takararsa Sun Gana da Sanatocin PDP Domin Shawo Kan Waɗanda Suka Fusata   Ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Atiku Abubakar, ya fara koƙarin rarrashin mambobin jam'iyya gabanin zaɓen 2023. A wani babban yunkuri, Atiku da abokin takararsa...

Rundunar Sojin Najeriya ta Sake Ceto ‘Yan Matan Chibok Biyu a Borno

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Sake Ceto 'Yan Matan Chibok Biyu a Borno   Rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu 'yan mata biyu daga cikin 'yan matan Chibok da aka sace. A baya an ceto wasu 'yan mata biyu daga cikin...

Zabiya: Jami’an Tsaro Sun Kama Mahaifin da Zai Sayar da ‘Ya’Yansa

0
Zabiya: Jami'an Tsaro Sun Kama Mahaifin da Zai Sayar da 'Ya'Yansa   'Yan-sanda sun kama wani mahaifi da ake zargi zai sayar da 'ya'yansa zabiya guda uku a Mozambique. An kama mutumin mai shekara 39 tare da kaninsa mai shekara 34, a...

Ma’aikatan Gwamnati Sun Shiga Yajin Aiki a Zimbabwe

0
Ma'aikatan Gwamnati Sun Shiga Yajin Aiki a Zimbabwe   Ma'aikatan gwamnati a Zimbabwe sun fara yajin aikin gargadi na kwana biyu domin neman karin albashi. Ma'aikatan dai na bukatar gwamnatin kasar ta rika biyansu albashi da dalar Amurka, a maimakokn kudin kasar...

Za a Dauki Lokaci Kafin a Shawo Kan Matsalolin da Harkokin Sufurin Jiragen Sama...

0
Za a Dauki Lokaci Kafin a Shawo Kan Matsalolin da Harkokin Sufurin Jiragen Sama a Kasar ke Fuskanta - Hadi Sirika   Ministan harkokin sufurin jiragen sama a Najeriya Hadi Sirika,ya ce za a dauki lokaci kafin a shawo kan matsalolin...

Kwamishina Tare da Mutane 8 Sun Rasa Rayukansu a Harin Kunar Bakin Wake

0
Kwamishina Tare da Mutane 8 Sun Rasa Rayukansu a Harin Kunar Bakin Wake   Mutum tara sun mutu a wani harin kunar bakin wake a garin Marka na gundumar Lower Shebelle da ke kasar Somaliya Rahotonni na cewa za a iya samun...