Kwamishina Tare da Mutane 8 Sun Rasa Rayukansu a Harin Kunar Bakin Wake

 

Mutum tara sun mutu a wani harin kunar bakin wake a garin Marka na gundumar Lower Shebelle da ke kasar Somaliya

Rahotonni na cewa za a iya samun karuwar wadanda suka mutu a harin, wanda ya auku a wajen shelkwatar gundumar

Kungiyar ‘yan tayar da kuyar baya ta al-shabban ta dauki alhakin harin, wanda ya kashe wani kwamishina tare da wasu masu tsaron lafiyarsa takwas.

Garin Marka na da nisan kilomita 90 kudu da babban birnin kasar Mogadishu.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here