Zaɓe na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo – Ɗan takarar APC
Zaɓe na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo - Ɗan takarar APC
Dan takarar jam'iyyar APC mai hamayya a zaɓen gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ce ya yaba da yadda tsarin zaɓen gwaman jihar ke tafiya.
Yayain da yake jawabi...
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Jihar Taraba - Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Stroke' sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙaramar hukumar Karim Lamido ta jihar...
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Fiye da mutum 70 aka kashe sannan aka jikkata wasu 200 a wani hari da masu iƙirarin jihadi suka kai Bamako, babban birnin Mali, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano
Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano
Kano - An cafke wata matar aure bisa zargin zuba guba a abincin ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara ɗaya tal a jihar Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa matar ta gurfana a...
Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II
Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II
Jihar Kano - Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi martani kan raɗe-raɗin da ke cewa yana da hannu a shirin tsige Muhammadu Sanusi II daga kan sarautar...
Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Jihar Kano - Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta cafke wani matashi, Abubakar Kurna bisa zarginsa da kashe budurwar da zai aura, Naja'atu Ahmad.
Ƴan sandan sun gurfanar da wanda...
An Haramtawa Ma’aikatan Asibiti Yin Kirifto
An Haramtawa Ma'aikatan Asibiti Yin Kirifto
Jihar Gombe - Hukumomi a Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Gombe sun sanya doka game da 'kirifto'.
Hukumomin sun haramtawa ma'aikata yin 'kirifto' ko 'mining' lokacin da suke bakin aiki.
Mataimakin daraktan gudanar na asibitin FTH,...
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami’ar Maiduguri
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami'ar Maiduguri
Jihar Borno - Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno ta nada sabon shugabanta.
An nada Farfesa Mohammed Laminu Mele a matsayin shugaban Jami'ar da ke Arewa maso Gabas.
An nada...
Ababen Fashewa: Mutane 20 Sun Mutu a Lebanon
Ababen Fashewa: Mutane 20 Sun Mutu a Lebanon
M'aikatar lafiya a Lebanon ta ce aƙalla mutum 20 ne suka mutu a rana ta biyu da ƙarin ababen fashewa suka tashi a na'urorin sadarwar da mayaƙan Hezbollah ke amfani da su,...
Ambaliyar Ruwa ta Hallaka Mutane 20,ta Lalata Gine-Gine da Gadoji a Sassan Turai
Ambaliyar Ruwa ta Hallaka Mutane 20,ta Lalata Gine-Gine da Gadoji a Sassan Turai
Shugabar hukumar gudanarwar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen za ta gana da Firaiministocin ƙasashen Poland da Austria da Slovakia da kuma Jamhuriyar Czech, domin tattauna shirin...