Ba da Gangan Aka ƙi Kula da Tawagar Super Eagles ba, Duk da mu...
Ba da Gangan Aka ƙi Kula da Tawagar Super Eagles ba, Duk da mu ma an yi Mana Hakan a Najeriya - LFF
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Libya (LFF) ta ce ba da gangan aka bar tawagar Super Eagles ta...
Tireloli Sun Murkushe Masu Keke Napep, Mutane 6 Sun Mutu, 5 Sun Jikkata
Tireloli Sun Murkushe Masu Keke Napep, Mutane 6 Sun Mutu, 5 Sun Jikkata
Jihar Oyo - Aƙalla mutane shida ne aka tabbatar da rasuwarsu yayin da wasu mutum biyar suka jikkata a wani hatsarin da mota ya auku a jihar...
‘Yan Ta’adda Sun Aika Kasurgurmin ‘Dan Bindiga Lahira a Jihar Zamfara
'Yan Ta'adda Sun Aika Kasurgurmin 'Dan Bindiga Lahira a Jihar Zamfara
Jihar Zamfara - Rikici ya balle tsakanin dabar Gurgun Daji da wata dabar daban, wanda ya jawo hallaka daya daga cikin jagororin yan ta'adda da su ka addabi mazauna...
APC ta Gargaɗi Sanata Ndume Kan Sukar Gwamnatin Tinubu
APC ta Gargaɗi Sanata Ndume Kan Sukar Gwamnatin Tinubu
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shawarci tsohon mai tsawatarwa na majalisar dattawan ƙasar, Sanata Ali Ndume kan ya riƙa gabatar da ƙorafin sa kai tsaye ga shugaba Bola Tinubu,...
Cutar Kwalara ta Kashe Mutane 672 a Sudan
Cutar Kwalara ta Kashe Mutane 672 a Sudan
Kwalara ta kashe aƙalla mutum 672 daga cikin 24,00 da suka kamu da cutar a Sudan.
Wata jaridar birnin Paris, Sudan Tribune, ta ce an samu ɓarkewar kwalarar ne a jihohin Sennar da...
AFCON 2025: Ba za mu Buga Wasa da Libya ba – Super Eagles
AFCON 2025: Ba za mu Buga Wasa da Libya ba - Super Eagles
Kyaftin ɗin tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya - Super Eagles, William Troost-Ekong ya ce shi da ƴanwasan ƙasar sun yanke shawarar cewa ba za su buga wasa...
Harin Soji ya Kashe Mutane 23 a Sudan
Harin Soji ya Kashe Mutane 23 a Sudan
Harin rundunar sojin Sudan ya kashe mutane aƙalla 23 da kuma raunata wasu fiye da 40 a kudancin birnin Khartoum.
An kai harin ne a kan babban sansanin mayaƙan RSF a kudancin Khartoum,...
PDP ta Nada Sabon Mukaddashin Shugabanta
PDP ta Nada Sabon Mukaddashin Shugabanta
FCT, Abuja - Tsagin jam'iyyar PDP a Najeriya ta amince da zaben mukaddashin shugbananta a Abuja.
Jam'iyyar ta zabi Ahmed Mohammed Yayari a matsayin wanda zai jagorance ta na wucin-gadi kafin ɗaukar matakin gaba.
An nada...
An Fara Sayar da Buhun Shinkafa a Kan N40,000
An Fara Sayar da Buhun Shinkafa a Kan N40,000
Jihar Ogun - Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin sayar da shinkafa a farashi mai rahusa a jihohin Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa a ranar Alhamis ne aka ƙaddamar da shirin a...
Ku Daina Tsine wa Shugabanni duk Yadda Abubuwa Suka Lalace – Sarkin Musulmai
Ku Daina Tsine wa Shugabanni duk Yadda Abubuwa Suka Lalace - Sarkin Musulmai
Mai alfarma Sarkin Sokoto, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya yi kira ga ƴan Najeriya da cewa da su riƙa yi wa shugabannin ƙasar addu'a duk yanayin da...




















