INEC ta Bayyana Ranar Karshe ga Jam’iyyun Siyasa da su Mika Mata Sunayen ‘Yan...
INEC ta Bayyana Ranar Karshe ga Jam'iyyun Siyasa da su Mika Mata Sunayen 'Yan Takaran Shugaban Kasa da Mataimakansu
FCT Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa watau INEC ta bayyana ranar karshe ga jam'iyyun siyasa na mika mata...
Gwamnonin APC na da Yancin Zabar Wanda ya Cancanta a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa...
Gwamnonin APC na da Yancin Zabar Wanda ya Cancanta a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa - Onanuga
Kakakin kungiyar kamfen din Bola Tinubu, Bayo Onanuga, ya ce abokin takarar Tinubu na iya fitowa daga arewa maso gabas, arewa maso yamma ko...
Gwamnan Jihar Adamawa ya Saka Dokar Zaman Gida a Kananan Hukumomi 2 na Jihar
Gwamnan Jihar Adamawa ya Saka Dokar Zaman Gida a Kananan Hukumomi 2 na Jihar
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya saka dokar zaman gida a kananan hukumomi biyu na jihar.
Gwamnan ya ce gwamnati ba ta da wani zaɓi biyo...
Babu Jami’in da za a Bari ya Shiga Harkar Zabe ko Kuma ya Marawa...
Babu Jami’in da za a Bari ya Shiga Harkar Zabe ko Kuma ya Marawa Wani 'Dan Takara Baya - Janar Faruk Yahaya
Abubuwa na iya tabarbarewa a Najeriya yayin da ake shirye-shiyen babban zaben 2023 da ke kara gabatowa.
Shugaban hafsan...
Jerin Jam’iyyu da ‘Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben...
Jerin Jam'iyyu da 'Yan Takarar Shugaban Kasa 8 da za su Gwabza a Zaben 2023
Manyan jam'iyyun siyasar Najeriya sun kammala zabukansu na fidda gwanin dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.
APC, PDP, NNPP ADC, LP da dai sauran jam'iyyu...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 32 a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 32 a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
Yan bindiga sun sake kai wani mummunan hari kan mutanen da basu ji ba basu gani a ƙaramar hukumar Kajuru, jihar Kaduna.
Bayanai sun nuna cewa aƙalla mutum...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matashin da ya Saci Baro
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matashin da ya Saci Baro
An damke wani matashi a jihar Bauchi kan laifin satar baron da ake amfani wajen aikin dako.
Kotun Shari'a dake jihar ta yanke masa hukuncin daurin watanni bakwai a gidan...
Shugaba Buhari Zai Yiwa ‘Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe
Shugaba Buhari Zai Yiwa 'Yan Najeriya Jawabi Ranar Lahadi da Safe
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi ta musamman misalin karfe 7 na safiyar Lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022.
Ministan Labarai, Lai Mohammed, ya bayyana hakan...
Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro
Shugaba Buhari na Jagorantar Taro da Tawagar Tsaro
Yanzun nan muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taro da tawagar tsaron.
Najeriya Ana kyautata zaton tawagar za ta tattauna da Buhari ne kan habaka hanyoyin ragargazar makiya kasar.
Najeriya...
Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba – APC
Zabin Abdullahi Adamu “Ra’ayinsa ne” Kawai ba APC ba - APC
Abuja - APC ta dare kan yunkurin da ake yi na yin magudi a jerin sunayen deliget-deliget na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa.
Jaridar TheCable ta samu labarin...