Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya
Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya
Bincike ya nuna cewa farashin kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 58 cikin 100 tun bayan da gwamnatin Najeriya ta janye tallafin naira biliyan 500 da take bai wa fannin samar...
India na Tauye Hakkin Addini – Sakataren Harkokin Wajen Amurka
India na Tauye Hakkin Addini - Sakataren Harkokin Wajen Amurka
Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna cewa wasu jami'an gwamnati a India na tauye hakkin addini, a wani suka da ba kasafai Amurkar ta saba yi wa dadaddiyar kawarta ta...
Ba Daidai Bane Mika Kyari Kasar Amurka, Inji Lauyansa
Ba Daidai Bane Mika Kyari Kasar Amurka, Inji Lauyansa
Kotu ta sanya ranar da za a ji batun Abba Kyari kan yiwuwar mika shi Amurka ko ci gaba da zamansa a Najeriya.
Kasar Amurka dai a baya ta bukaci gwamnatin Najeriya...
A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da...
A Gaggauta Karbe Makamai da Kwayoyi a Hannun Matasan Fulani Domin Magance Garkuwa da Mutane- Janar Dambazau
Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya yi kira ga cewa a yi gagawan raba matasan Fulani da kwayoyi da makamai.
Dambazau wanda tsohon...
Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan ‘Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban...
Kungiyar ASUU na Zargin Jiga-Jigan 'Yan Siyasar Najeriya da Kwashe Kudaden Kasa Gabanin Babban Zaben 2023
Kungiyar malaman jami'a ASUU ta zargi gwamnatin Najeriya da tattara kudaden 'yan Najeriya tare da amfani dasu inda bai dace ba.
ASUU ta bayyana hakan...
Abdulaziz Yari ya Bar Hannun Hukumar EFCC
Abdulaziz Yari ya Bar Hannun Hukumar EFCC
Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC.
‘Yanuwan tsohon Gwamnan sun shaidawa manema labarai cewa ya dawo gida a ranar Alhamis.
Hukumar EFCC ta ce ta...
Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan ‘Yan Achaɓa Sama da 2,000
Gwamnatin Legas ta Niƙe Baburan 'Yan Achaɓa Sama da 2,000
Mahukunta a Legas sun soma aiwatar da dokar lalata babura ta hanyar niƙesu, inda ta soma da sama da dubu biyu da ta kwace a wannan mako.
Wani wani ɓangare ne...
Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi...
Kada ku Dubi Matsayin Mutum, ku kama Duk Wanda ya zo Belin Masu Laifi - Muhammad Bello ga Hukumomin Tsaro
Ministan Abuja, Mallam Muhammad Bello, ya bukaci hukumomin tsaro kar su duba matsayin mutum, da ya zo belin me laifi...
Shugaba Buhari na Hanyar Dawo wa Gida Najeriya Daga Birnin Madrid
Shugaba Buhari na Hanyar Dawo wa Gida Najeriya Daga Birnin Madrid
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya baro birnin Madrid na Sifaniya a hanyarsa ta dawo wa Abuja bayan kammala ziyarar kwanaki uku.
Ana saran shugaban ya iso Najeriya kafin lokacin...
Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki
Gwamnatin Kigali ta Tallafawa Mata 120 da Baburan Zamani da ke Amfani da Lantarki
An kaddamar da shirin tallafawa mata da rage fitar da hayaƙi mai gurbata muhalli a birnin Kigali na Rwanda ta hanyar soma tallafawa mata 120 da...