Shugaban Chadi ya Sanya Hannu Kan Dokar Ta-ɓaci Kan Matsalar Abinci da ƙasar ke...
Shugaban Chadi ya Sanya Hannu Kan Dokar Ta-ɓaci Kan Matsalar Abinci da ƙasar ke Fuskanta
Shugaban Chadi mai riƙon ƙwarya, Mahamat Idriss Deby, ya sanya hannu kan dokar ta-ɓaci kan matsalar abinci.
Ya ce ya kafa wannan doka ce saboda matsalolin...
Yanzu Dakarun Rasha Sun Kwace Kusan Kashi ɗaya Bisa Biyar na ƙasar – Shugaban...
Yanzu Dakarun Rasha Sun Kwace Kusan Kashi ɗaya Bisa Biyar na ƙasar - Shugaban Ukraine
A wannan juma'ar mamayar da Rasha take yi wa Ukraine ta cika kwana dari daya cif.
Da ya ke gabatar da jawabi kamar yadda ya saba...
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano
Tukunyar Gas ta yi Sanadiyyar Jikkata Mutane 20, da ƙona Shaguna a Kano
An samu fashewa a shagon sayar da gas ɗin girki a wata unguwa da ke cikin garin Kano, lamarin da ya jikkata mutum 20 da ƙona shaguna...
Shugaban NITDA ya Halarci Taro Kan Tattalin Arziki da Ministan Sadarwa Bisa Jagorancin Shugaba...
Shugaban NITDA ya Halarci Taro Kan Tattalin Arziki da Ministan Sadarwa Bisa Jagorancin Shugaba Buhari
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a ya yin halartar taron tattalin arziƙi na ƙasar...
Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki...
Kotu ta Sanar da Ranar da za ta Ci gaba da Sauraren Karar Miki Abba Kyari Amurka
A yau ne wata babbar kotun tarayya ta bayyana ranar da za ta ci gaba da sauraran shari'ar mika Abba Kyari kasar Amurka.
Ana...
An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris
An Bayar da Belin Akanta Janar na Najeriya, Ahmed Idris
Jaridu a Najeriya na bada rahoton sakin Akanta Janar na gwamnatin Tarayya, Ahmed Idris, da hukumar EFCC ta kama kan zargin hannu a rashawar naira biliyan 174.
A daren Laraba ake...
Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano
Gobara ta Tashi a Gidan Man Fetur Din A.A Rano
Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta ranar Alhamis, 2 ga watan Yuni, 2022.
ChannelsTV ta rawaito cewa gobarar ta rutsa da wani keken a...
Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan –...
Muna ɗaukar Matakan Shawo Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Sassan ƙasar nan - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro...
Yadda daliget ya Raba wa Jama’ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen...
Yadda daliget ya Raba wa Jama'ar Karamar Hukumarsa N7m da ya Samo a Zaɓen Fitar da Gwani na PDP
Wani daliget na jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, wanda ya samu kuɗi lokacin zaɓen fitar da gwani, ya raba kudin...
Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023
Gwamna Makinde ya Naɗa Sabon Mataimakin da Zai Nemi Tazarce da Shi a 2023
Saɓanin da ya shiga tsakanin gwamnan Oyo, Seyi Makinde, da mataimakinsa ya jawo gwamnan ya fasa neman tazarce tare da shi a 2023.
Gwamnan ya bayyana ɗaukar...