Ya Kamata APC ta Sanya Ido Kada Zaben Fidda Gwanainta ya Zama Irin na...
Ya Kamata APC ta Sanya Ido Kada Zaben Fidda Gwanainta ya Zama Irin na PDP - Gbenga Olawepo-Hashim
Wani jigon APC ya bayyana bukatar hadin kai tsakanin jam'iyyar da kuma kishin kasa a kan gaba da komai.
Ya bayyana cewa, ya...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya Masu Yawan Gaske a Hanyar Kaduna-Birnin Gwari
Tsagerun yan bindiga sun farmaki babbar hanyar Kaduna-Birnin Gwari inda suka yi garkuwa da matafiya masu yawan gaske.
An tattaro cewa yawancin wadanda maharan suka sace mata...
Aikin da Mukai Kan ‘Yan Bindiga a Cikin Makon Nan – Rundunar ‘Yan Sanda
Aikin da Mukai Kan 'Yan Bindiga a Cikin Makon Nan - Rundunar 'Yan Sanda
Rundunar 'yan sanda ta bayyana aikin da ta yi kan 'yan bindiga a cikin makon nan, inda ta ragargaji wasu a hanyar Birnin Gwani.
Rahoton da muke...
Lukman da Kekemeke Sun Gargadi Abdullahi Adamu Kan Yanke Hukuncin Bai-daya da Sunan Shugaba...
Lukman da Kekemeke Sun Gargadi Abdullahi Adamu Kan Yanke Hukuncin Bai-daya da Sunan Shugaba Buhari
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam'iyyar ya bukaci sauran mambobin kwamitin su bijirewa...
Zamu Saki Sojojin Rwanda Biyu da Aka Garkame a ƙasata – Shugaban Congo
Zamu Saki Sojojin Rwanda Biyu da Aka Garkame a ƙasata - Shugaban Congo
Shugaban Angola Joao Lourenco, ya ce Jamhuriyyar Dimukuradiyyar Congo ta amince su saki sojojin Rwanda biyu da ake tsare da su a makon da ya wuce, sakamakon...
Hukumar Kare Hakki Bil Adama na Bincike Kan zargin kisa a Zaɓen Fidda Gwanin...
Hukumar Kare Hakki Bil Adama na Bincike Kan zargin kisa a Zaɓen Fidda Gwanin APC a Kano
Hukumar kare hakkin bil adama ta kasa da haɗin gwiwar kungiyoyin farar-hula a Kano sun kaddamar da kwamitin bincike kan zargin kisan mutane...
Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine
Najeriya na Fuskantar Matsalolin Tsadar Abinci Sakamakon Yaƙin Ukraine
Najeriya da wasu ƙasashen duniya 44 na fuskantar matsalolin tsadar abinci sakamakon yaƙin Ukraine, a cewar wani binciken kamfanin Boston ko BCG mai nazari kan lamura a duniya.
Kamfanin na BCG da...
Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas
Dokar Haramta Achaɓa ta Fara Aiki a Kananan Hukumomi 6 da ke Birnin Legas
A wannan rana ta Laraba 1 ga watan Yuni, dokar haramta achaɓa da Gwamna Babajide Sanwo-Olu, ya kafa ta soma aiki a jihar Legas.
Haramcin achaɓa ya...
Kwankwaso ya Magantu Akan Zama Shugaban ƙasa a Zaɓen 2023
Kwankwaso ya Magantu Akan Zama Shugaban ƙasa a Zaɓen 2023
Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce shi ba wai ya matsa ta dole sai ya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023 da ke tafe.
Jagoran NNPP na ƙasa ya ce shi da...
Ko Menene Dalilin da Yasa Tambuwal ya Janyewa Atiku ?
Ko Menene Dalilin da Yasa Tambuwal ya Janyewa Atiku ?
Bayanai sun fito kan ainahin dalilin da yasa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya janyewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a zaben fidda gwanin PDP.
Mai magana da yawun kungiyar kamfen...