Tsohon Ministan Buhari ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Abia
Tsohon Ministan Buhari ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Abia
Tsohon ministan haƙar ma'adanai da ƙarafa, Uche Ogah, bai rasa baki ɗaya ba bayan ya yi murabus daga kujerarsa.
A ranar 27 ga watan Mayu, 2022 aka bayyana Ogah a...
Shugaban Kungiyar NUT ya Zama ‘Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi
Shugaban Kungiyar NUT ya Zama ‘Dan Takarar Gwamna a Jihar Kebbi
Shugaban kungiyar NUT, Nasiru Idris APC ta tsaida a matsayin ‘dan takarar Gwamnan jihar Kebbi.
Kwamred Nasiru Idris zai rikewa jam’iyyar APC mai mulki tuta a zaben 2023, zai gwabza...
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Zaben Fidda Gwani a Najeriya
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Zaben Fidda Gwani a Najeriya
Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsawaita lokutan zabe tare da kara lokacin zabukan fitar da gwani.
Hukumar INEC ta kara tsawaita lokacin ne bayan tattaunawa da shugabannin...
Ahmed Aliyu ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Sokoto
Ahmed Aliyu ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Sokoto
Sakamakon zaben fidda gwani daga jihar Sokoto ya fito, an bayyana sunan Ahmed Aliyu a matsayin wanda ya lashe zabe.
Wannan na zuwa ne bayan 'yar hatsaniya da aka samu a...
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni – Sha’aban Sharada
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni - Sha'aban Sharada
Sha’aban Sharada, dan takarar gwamnan Jihar Kano, karkashin jam’iyyar APC ya bayyana dalilinsa na barin wurin zaben fidda gwani, kuma ya ki amincewa da sakamakon.
Sharada ne kadai...
Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo
Adadin Mutanen da Aka Tilasta wa Barin Gidajensu a Congo
Sama da mutum 37,000 ne aka tilasta wa barin gidajensu a Jamhuriyyar Demokraɗiyyar Congo a cikin kwana huɗu sakamakon rikicin da ake gwabzawa, kamar yadda hukumomin bayar da agaji na...
Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Sojojin India 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Rundunar sojin India ta ce sojojinta bakwai sun mutu bayan da motar da suke ciki ta sauka daga hanya ta fada cikin wani kogi a arewacin yankin Ladakh.
A cikin wata sanarwa...
Kotu ta Amince da Goodluck Jonathan ya yi Takarar Shugaban ƙasa
Kotu ta Amince da Goodluck Jonathan ya yi Takarar Shugaban ƙasa
Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zama a Yenegoa babban birnin Bayelsa ta yanke hukuncin cewa tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai iya takarar shugabancin ƙasar
Jaridun Najeriya sun rawaito...
Bayan Kisan Uwa da Yaranta: Gwamnan Jihar Anambra ya Kafa Dokar Ta-Baci a Kananan...
Bayan Kisan Uwa da Yaranta: Gwamnan Jihar Anambra ya Kafa Dokar Ta-Baci a Kananan Hukumomi 7 na Jihar
Gwamna Soludo, a ranar Laraba ya yi jawabi ga al’ummar jihar Anambra tare da kafa dokar ta-baci a kananan hukumomi bakwai na...
Mustapha Sule Lamido ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Jigawa
Mustapha Sule Lamido ya Lashe Tikitin Takarar Gwamna a Jihar Jigawa
Kamar mahaifinsa, Mustapha Lamido ya tsallake matakin farko na zama gwamnan jihar Jigawa.
Dan tsohon gwamnan ya lashe zaben fidda gwanin jam'iyyar adawa ta jihar, Peoples Democratic Party PDP.
Mustapha Lamido...