Aƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra’ila

0
Aƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ila   Aƙalla Falasɗinawa 85 aka kashe a hare-haren cikin dare da Isra'ila ta kai kan Gaza, kamar yadda ma'aikatar lafiyar Hamas ta shaida. Sa'oi bayan nan rundunar sojin Isra'ila ta ce...

Ƴan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a Habasha

0
Ƴan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a Habasha   Ƴan bindiga sun yi garkuwa da gomman fasinjoji da suka taso daga Addis Ababa, a yankin Oromia da ke ƙasar Habasha. Lamarin ya auku ne a Ali Doro, kusa da...

Hamas ta Harba wa Isra’ila Rokoki Uku

0
Hamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki Uku   Hamas ta ce ta harba rokoki uku zuwa Isra'ila daga Gaza. Sai dai Isra'ilar ta ce ta kakkaɓo ɗaya daga ciki sannan babu wanda ya jikkata. A wani labarin, rundunar sojin Isra'ila ta gargadi Falasɗinawa...

Nimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar Sanƙarau

0
Nimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar Sanƙarau   Hukumar kula da yanayi ta Najeriya Nimet ta yi gargaɗin cewa wasu jihohin arewacin ƙasar na ƙara fuskantar barazanar ɓarkewar cutar sanƙarau. Nimet a cikin sanarwar da ta wallafa a shafinta na X,...

Shugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas

0
Shugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa majalisar dokoki bisa tabbatar da ayyana dokar ta-ɓacin da ya yi a jihar Rivers, inda ya ce ƴan majalisar...

Tankar Gas ta yi Sanadiyya Mutuwar Mutane da Dama a Abuja

0
Tankar Gas ta yi Sanadiyya Mutuwar Mutane da Dama a Abuja   FCT Abuja - Rahotanni sun nuna cewa wata tankar gas ta tarwatse a gadar Karu da ke kan titin Abuja-Nyanya-Keffi a babban birnin tarayya Abuja jiya Laraba 19 ga...

Jawabin Sabon Shugaban Rikon ƙwarya na Ribas Bayan Rantsar da Shi

0
Jawabin Sabon Shugaban Rikon ƙwarya na Ribas Bayan Rantsar da Shi   Abuja - Sabon shugaban riko na Ribas, Vice Admiral Ibok-ete Ibas (mai ritaya), ya bayyana kudirinsa na tabbatar da doka da oda a jihar da ke fama da rikici. Vice...

Jerin Lokuta da Jihohin da aka Taba ƙaƙaba wa Dokar Ta-ɓaci a Najeriya

0
Jerin Lokuta da Jihohin da aka Taba ƙaƙaba wa Dokar Ta-ɓaci a Najeriya   Ayyana dokar ta-ɓaci da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi a jihar Rivers ya sanya lissafin lokutan da wani shugaba ya ayyana irin wannan dokar sau...

Gomes ya yi Watsi da Tayin West Ham , Arsenal na Son Kean

0
Gomes ya yi Watsi da Tayin West Ham , Arsenal na Son Kean Dan wasan tsakiya na Lille da Ingila Angel Gomes, mai shekara 24, ya yi watsi da tayin da West Ham ta yi masa, duk da cewa kungiyar...

Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 101 Daga Hannun ƴan fashin Daji a Jihohi Biyu 

0
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 101 Daga Hannun ƴan fashin Daji a Jihohi Biyu    Sojojin Najeriya ƙarƙashin rundunar Operation Fansan Yamma sun ce sun ceto mutum 101 da aka yi garkuwa da su a ƙananan hukumomin Ƙanƙara da ke jihar...