Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban...

0
Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban Kasa Mutum mafi ƙarancin shekaru da ya nemi takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar APC mai mulki, ya sanar da janyewarsa. Adamu Garba, ɗan shekara 40 ya yi...

Kungiyar IS ta Saki Bidiyo Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a...

0
Kungiyar IS ta Saki Bidiyon Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno Ƙungiyar IS ta wallafa wani bidiyo da take ikirarin kashe fararen hula 20 a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Ƙungiyar ta masu tayar...

Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari – Tinubu

0
Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari - Tinubu Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara jihar Katsina inda ya gana da Gwamna Aminu Masari a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu. Dan takarar na shugaban kasa a APC...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto Tsagerun yan bindiga sun sake kai hari kan mutanen gari a yankin ƙaramar hukumar Goronyo da ke jihar Sokoto. Mazauna ƙauyen sun yi kokarin tarbar maharan har suka kashe musu...

Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu – Elon...

0
Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu - Elon Musk   Babban attajirin duniya Elon Musk ya girgiza jama’a bayan ya bayyana cewa sam bai damu ba don an saka shi a jahannama bayan ya mutu. Musk...

Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa – Bukola Saraki

0
Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa - Bukola Saraki Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin yi. Saraki, wanda dan...

Yadda Jam’iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna

0
Yadda Jam'iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta ƙara karfi a jihar Kaduna yayin da take shirin tunkarar babban zaɓen 2023 da ke tafe. Mambobin manyan jam'iyyu APC da PDP mutum 1,000 sun sauya...

Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa’adin Mulki

0
Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa'adin Mulki Babban Lauya, kuma dattijon kasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a kara wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa na biyu...

Ɗan Baiwa Haihuwar Sa’a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi

0
Ɗan Baiwa Haihuwar Sa'a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi Jagora Nagari! Ƙarfin dogaro ga Allah Ya na daga sirrin samun nasarar Malam Kashif Inuwa a rayuwa, mutum ne wanda Allah Ya tsaye masa a rayuwarsa duba da...

Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa

0
Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa Al'ummar Jihar Jigawa daga ɓangarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi,...