Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan

0
Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan   Wata ƙungiyar likitoci a Sudan ta ce aƙalla mutum 21 ne suka mutu, yayin da wasu fiye da 70 suka jikkata sakamakon luguden wuta a wata kasuwa mai cike da cunkoson jama'a...

Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya

0
Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya   Jihar Kwara - Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), ta bayyana matakin da ta dauka wajen rage rikicin manoma da makiyaya. Kungiyar MACBAN ta haramtawa yara...

Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale

0
Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale   Wasu sun fara bayyana wadanda suke ganin Shugaba Tinubu zai iya yin amfani da su a mukamin mai magana da yawunsa. Wa zai canji Ajuri Ngelale? Ngelale ya ajiye mukamin kakakin shugaban...

Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna

0
Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna   Birnin-Gwari, Kaduna - Ƴan bindiga sun kai kazamin farmaki asibitin PHC da ke kauyen Kuyallo a ƙaramar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun yi awon gaba da...

Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna

0
Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna   Jihar Kaduna - Dakarun sojoji sun kama wasu mata guda biyu da ake zargin masu ba ƴan bindiga bayanai ne a jihar Kaduna. Sojojin sun cafke matan ne da...

Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta

0
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta   FCT, Abuja - Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama Joe Ajaero a yau Litinin. Kungiyar NCL ta yi Allah wadai da lamarin kuma ta bukaci a gaggauta sake...

A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP

0
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP   Abuja - Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun karbe ikon ofishin kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) da ke babban birnin tarayya Abuja. Mamaye ofishin SERAP...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU

0
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU   FCT, Abuja - Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024. Wannan na zuwa...

Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki

0
Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki   Gwamnatin Najeriya ta musanta raɗe-raɗin cewa ta ƙara yawan harijin kayayyaki zuwa kashi 10%, daga kashi 7.5%. Ministan kuɗi na Najeriya, Wale Edun a cikin wata sanarwa ya ce har yanzu dokokin ƙasar sun...

Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya – PDP

0
Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya - PDP   Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Kwankwaso, dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 ya yi wanda ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar...