Dattawan Arewa Sun yi Kira ga Shugaba Tinubu Kan Korar Ministoci 3

0
Dattawan Arewa Sun yi Kira ga Shugaba Tinubu Kan Korar Ministoci 3   FCT, Abuja - Wata kungiyar dattawan Arewa maso yammacin Najeriya ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu. Kungiyar ta ce ya kamata shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya...

Isra’ila ta Kashe Shugaban Hamas, Abu el-Amin a Lebanon

0
Isra'ila ta Kashe Shugaban Hamas, Abu el-Amin a Lebanon   Ƙungiyar Hamas ta Zirin Gaza ta sanar da cewa an kashe shugabanta a Lebanon, Fateh Sherif Abu el-Amin, tare da wasu 'yan'uwansa sakamakon harin Isra'ila a kudancin Lebanon. Hamas ta ce harin...

Sojoji Sun Kai wa Ofishin Jakadancin mu Hari a Sudan – Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa

0
Sojoji Sun Kai wa Ofishin Jakadancin mu Hari a Sudan - Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa   Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ce an kai hari kan gidan jakadanta da ke Khartoum da jiragen sojin Sudan. A wata sanarwa da ta fitar a shafin sada...

Gwamnatin Tarayya ta Raba wa ‘Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas

0
Gwamnatin Tarayya ta Raba wa 'Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas   Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC da ku ma ta ɗalibai NANS motocin bas masu amfani da iskar gas 64 a...

Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn

0
Bankin Duniya Zai Bai wa Najeriya Dala 1.57bn   Bankin Duniya ya amince da kashe kuɗi dala biliyan 1.57 domin tallafa wa gwamnatin Najeriya wajen inganta ayyukan kyautata rayuwar 'yan ƙasa, da yaƙi da sauyin yanayi, da lafiyar mata. Za a kashe...

Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250

0
Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250   Sojoji a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar kashe 'yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da 'yan bindigar suka sace. Sojojin sun samu wannan nasara...

Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku – Sojojin Najeriya

0
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku - Sojojin Najeriya   Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ta kashe ƴan bindiga kimanin 792 tsakanin watan Yuli zuwa Satumban da muke ciki. Cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran hedkwatar, Edward...

Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya – Ministan Yaɗa Labarai

0
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya - Ministan Yaɗa Labarai     Gwamnatin Najeriya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya domin dawo da tattalin...

Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri

0
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri   Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima ya gana da Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres a shalkwatarta da ke birnin New York na Amurka. Cikin wani saƙo da kakakin Majalisar...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja   Mummunar ambaliya ruwa ta yi sanadin mutuwar mutum 11 a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, tare da lalata garuruwa masu yawa faɗin ƙananan hukumomi 19 daga cikin 25 da ke...