Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas

0
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas   FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000. Rabon da za...

Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam’iyyar na Sauya sheka

0
Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam'iyyar na Sauya sheka   Jihar Kano - Jami'yyar NNPP ta yi zazzafan martani kan cewa ƴaƴanta suna sauya sheka zuwa APC. Shugaban NNPP, Hashimu Dungurawa ya ce sam ba gaskiya cikin lamarin domin...

Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan

0
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan   Fiye da mutum 430 ne suka mutu sakamakon annobar kolera a ƴan watannin da suka gabata, a daidai lokacin da yaƙin basasar ƙasar ke ci gaba a ƙasar, in ji ma'aikatar lafiyar...

Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo

0
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo   An saki fursunoni 1,685 masu fama da rashin lafiya daga gidan yarin Makala da ke Kinsasha, babban birnin ƙasar Dimokuraɗiyyar Jamhuriyar Congo domin rage cunkoso. A gidan yarin ne a...

Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN

0
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN     Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci. Mista Olayemi Cardoso ya bayyana...

Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan – Onanuga

0
Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan - Onanuga   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi wa majalisar ministocinsa kwaskwarima nan gaba kaɗan, a cewar mai magana da yawunsa Bayo Onanuga. "Shugaban ƙasa ya ce zai...

Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi

0
Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi   Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima wanda ya wakilci shugaba Tinubu, a yayin jawabi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya, ya nemi da a yafewa Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa basukan da...

Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC

0
Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC   Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN). Hakan na kunshe ne a wata wasiƙa...

Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara – Gwamnatin Jihar

0
Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara - Gwamnatin Jihar   Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don duba halin da madatsun ruwan jihar ke ciki ya tabbatar da cewa wasu daga cikin madatsun ba su fuskantar barazanar ɓallewa. Gwamnati ta ce ta...

Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno

0
Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno   Borno - Rahotanni sun bayyana cewa wani hatsarin kwale-kwale yayi sanadiyar mutuwar mutane hudu a garin Dikwa da ke jihar Borno. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Borno,...