Ma’aikatan EFCC da ICPC Sun yi Tir da Yafewa Nyame da Dariye da Shugaba...

0
Ma'aikatan EFCC da ICPC Sun yi Tir da Yafewa Nyame da Dariye da Shugaba Buhari ya yi Ma’aikatan da suka saida ransu a EFCC da ICPC sun yi tir da yafewa Jolly Nyame da Joshua Dariye. Bayan tsawon shekara da shekaru...

Maganar INEC kan Yawan ‘Yan Takara a 2023

0
Maganar INEC kan Yawan 'Yan Takara a 2023 Hukumar zaɓe INEC ta ce ko kaɗan ba ta damu da yawan yan takarar dake neman shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023. A cewar hukumar mai zaman kanta, jam'iyyun siyasa 18 ne halastattu,...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Jahar Imo

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Jahar Imo Rahoton da muke samu daga majiya ya bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun farmaki jihar Imo jiya Lahadi. Wannan harin ya biyo bayan kisan gilla da aka yiwa wani jami'in hukumar zabe...

Kungiyar Malaman Jami’o’i Ta Kasa(ASUU) ta Shiga  Ruɗu da Tsilla-Tsilla

0
Kungiyar Malaman Jami'o'i Ta Kasa(ASUU) ta Shiga  Ruɗu da Tsilla-Tsilla Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta ƙasa, (ASUU) ta ruɗe, ta kamu da ruɗani, ta kuma afka cikin kame-kame da tsilla-tsilla akan mai shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...

ƙasashen Nahiyar Turai ba su da Wani Zaɓi Illa su Ci gaba da Amfani...

0
ƙasashen Nahiyar Turai ba su da Wani Zaɓi Illa su Ci gaba da Amfani da Fetur da Gas ɗin ƙasata - Shugaban Rasha Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce ƙasashen nahiyar Turai ba su da wani zaɓi illa su ci...

Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Gwamnatin Tarayya ta Fara Tattaunawa da ‘Yan Bindiga

0
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Gwamnatin Tarayya ta Fara Tattaunawa da 'Yan Bindiga Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta fara tattaunawa da 'yan bindiga. Wannan tattaunawa na zuwa ne daidai lokacin da wa'adin da 'yan uwan wadanda...

Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa ‘Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman...

0
Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa 'Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman Gidaje - Shugaba Buhari Benin - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta yiwa yan Najeriya a shekarar 2015 a dukkan...

‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Gidan ‘Dan Takarar Gwamnan Jahar Ribas, Tonye Princewill 

0
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki Gidan 'Dan Takarar Gwamnan Jahar Ribas, Tonye Princewill  Tonye Princewill, dan takarar gwamnan Jihar Ribas ya zargi wasu ‘yan bindiga da kai wa gidansa farmaki sai dai basu sace wani abu mai tsada ba. Kamar yadda...

Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar

0
Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar Dakarun Rundunar Sojin Hadin Gwiwa MNJTF sun sami nasarar halaka mayakan kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram tsagin ISWAP, Abu Fatima da wasu Karin Mayakan Kungiyar 15, a...

Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya

0
Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya   Ma'aikatar kula da Harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kasance kan gaba wajen tabbatar da manufofin jin kai na gwamnati ya isa ga al'umma, Sai dai...