‘Yan Najeriya Miliyan biyu za su Fara Karbar N5000 Daga Watan Yuni – Gwamnatin...
'Yan Najeriya Miliyan biyu za su Fara Karbar N5000 Daga Watan Yuni - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ‘yan Najeriya miliyan biyu za su fara karbar Naira dubu biyar-biyar daga watan Yuni, a matsayin tsabar ƙudi na...
Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0
Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0
Ma'aikatar kula da harkokin jin ƙai, Agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kammala shirye-shiryen ƙaddamar da shirin GEEP 2.0 na kamfanonin gwamnati da shirin tallafi a dukkanin jihohi 36...
Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro
Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro
Gwamnonin Najeriya 36 za su yi ganawar gaggawa domin dinke matsalolin da suka addabi kasar nan.
Hakazalika, a ganawar tasu, shugabannin majalisu daga jihohi za su halarta, duk dai domin nemo...
Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa’azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a...
Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa'azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a Jahar Ogun
Rahoto ya bayyana yadda wani Limamin coci ya mutu yayin da yake wa'azi kan masu neman kudin wuri.
An tattaro cewa, limamin ya caccaki mutanen...
Yajin Aiki: Jerin Sunayen ‘Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki
Yajin Aiki: Jerin Sunayen 'Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki
Hukumar yan sandan Najeriya ta kori jami'anta guda Tara bisa zargin kulla makircin shiga yajin aiki a hukumar.
Wasu alamu a Hedkwatar yan sanda ta ƙasa dake...
Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin
Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin
Dubban mazauna yankin Donbass a gabashin Ukraine na tserewa zuwa yammacin ƙasar.
Wakililin BBC Jonathan Beale ya ce sun tarar da wani zungureren cunkoson ababen hawa yayin da tawagarsu...
Gwamnatin Tarayya ta Dakatar da Biyan Albashin Ma’aikata 3,000
Gwamnatin Tarayya ta Dakatar da Biyan Albashin Ma'aikata 3,000
Gwamnatin Najeriya ta ce ta gano ma'aikata 1,500 da suka gabatar da takardun shaidar ɗaukar aiki na boge ga kwamatin da ta kafa na tantance ma'aikata.
Shugabar Ma'aikatan Gwmanatin Tarayya, Folashade Yemi-Esan,...
ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma...
ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma a ɓoye
Wani ƙudiri da aka gabatar a gaban Majalisar Wakilan Najeriya da ke son a yi wa Dokar Haramta Auren Jinsi a kwakwarima ya nemi...
Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala
Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala
Guda cikin malaman Addinin islama Sheik Malam Aminu Abubakar mai Diwani ya yaba da hukuncin da babbar kotun jihar Kano ta yanke kan Mubarak Bala.
Inda yace abu...
Daga Ƙaramar Hukumar Miga
Daga Ƙaramar Hukumar Miga
A ƙoƙarinta na tallafawa al'umma mabuƙata a wannan wata na Ramadan mai albarka, yanzu haka gidauniyar mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), (Malam Inuwa Foundation), ta...