Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar

0
Gwamna Ortom ya Caccaki APC Kan Yadda Tsofaffi Suke Shirin Tsayawa Takara a Jam’iyyar Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya shawarci ‘yan Najeriyan da suka zarce shekaru 70 da haihuwa da su hakura da takarar shugaban kasa. Kamar yadda ya...

Adadin Mutanen da Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna

0
Adadin Mutanen da Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna Wata majiya a kusa da tsahar jirgin ƙasa dake Rigasa Kaduna ta ce ana tsammanin fasinjoji Bakwai suka mutu a harin. Tuni dai hukumar sufurin jiragen ƙasa ta kasa ta...

Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa...

0
Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa da su Wakilin BBC da ya je asibitin ya ce ya ga gawar mutum 7, yayin da wasu 22 kuma ke kwance a bangaren kulawar gaggawa...

Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen...

0
Rikicin Rasha da Ukraine: Kada Wanda ya ci ko Sha Wani Abu a Wajen Taron Neman Zaman Lafiya - Ministan Ukraine   Ministan harkokin wajen Ukraine, Dmytro Kuleba, ya bai wa mahalarta taron tattaunawar da ake yi da Rasha shawara cewa...

Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata...

0
Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata a Tallan Barasa Hukumar da ke sa ido kan tallace- tallace a Afirka ta Kudu ta haramta tallan wata giya mai hoton mata tana mai cewa...

Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna

0
Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna Kamfanin jirgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya kwanaki kadan bayan harin da wasu 'yan bindiga suka kai filin jirgin saman...

‘Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna Rahotanni sun ce wasu ƴan bindiga sun tayar da bam a titin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna da ke ɗauke da fasinja 970. Rahotanni sun ce maharan sun...

Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 – Gwamna Wike

0
Abubuwan da Zan Cimma Idan na Zama Shugaban Kasa a 2023 - Gwamna Wike   Gwamnan jihar Ribas, ya bayyana abubuwan da yake so ya cimma idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023. Ya bayyana cewa, yana da yakinin dawo da...

Shugaba Buhari ya ta ya Tinubu Murnar Cika Shekaru 70 da Haihuwa

0
Shugaba Buhari ya ta ya Tinubu Murnar Cika Shekaru 70 da Haihuwa   Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, jigon jam’iyyar APC kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, zai cika shekaru 70 a ranar Talata, 29 ga Maris. Gabanin bikin zagayowar ranar...

Jami’an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo – Lai Mohammed

0
Jami'an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo - Lai Mohammed Gwamnatin tarayya tace kowace rana Najeriya na ƙara samun aminci da zaman lafiya ta kowane ɓangare. Ministan yaɗa labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce jami'an tsaron Najeriya...