Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari – Matar Ojukwu

0
Dalilin da Yasa na Waskawa Matar Gwamna Obiano Mari - Matar Ojukwu Ambasada Bianca Ojukwu, matar marigayi Chukwuemeka Ojukwu ta bayyana abinda ya faru tsakaninta da matar tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano. Yayinda bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Anambra...

Kotu ta Bawa Jam’iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa

0
Kotu ta Bawa Jam'iyyar APC Ranar da Zata Gudanar da Babban Taronta na Kasa Wata babbar kotu a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kyale jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa a...

Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine

0
Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine Shugaban Syria Bashar al-Asad ya zargi kasashen yamma da tayar da yakin Ukraine. "Kasashen yamma na fakewa da taimakawa al'ummar duniya, amma a lokaci guda kuma suna aikata laifukan...

Rundunar Sojin Najeriya ta Tarwatsa Sansanin Boko Haram da Kuɓutar da Mutane 30 a...

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Tarwatsa Sansanin Boko Haram da Kuɓutar da Mutane 30 a Jahar Borno Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Desert Sanity sun samu nasarar tarwatsa sansanonin ‘yan ƙungiyar ISWAP da Boko Haram a ƙauyukan...

‘Yan Sandan Najeriya Sun Kama Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane a Hanyar Abuja-Kaduna

0
'Yan Sandan Najeriya Sun Kama Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane a Hanyar Abuja-Kaduna Yan sanda a Najeriya sun ce sun kama wani da ake zargin kasurgumin mai garkuwa da mutane ne tare da wasu mutum 29 na daban, 'Yan sandan sun...

Yadda Mutane 18 Suka Tsallake Rijiya da Baya a Jahar Kwara

0
Yadda Mutane 18 Suka Tsallake Rijiya da Baya a Jahar Kwara Allah ya kawo wani lamarin wuta da sauki yayin da wata Motar Bus dake tsakar tafiya a kan titi makare da mutane ta kama da wuta. Mutum 18 dake cikin...

Bayan Karbar Kudin Fansa N1m: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutumin da Suka Sace a...

0
Bayan Karbar Kudin Fansa N1m: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutumin da Suka Sace a Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun halaka wani bawan Allah da suka sace bayan sun karbe kudin fansa. Labarin mutuwar ya zo ne a daren Talata bayan yan...

Shugaban Kasar Amurka ya Saka Hannu Kan Odar Zartarwa ta Kasuwancin Crypto

0
Shugaban Kasar Amurka ya Saka Hannu Kan Odar Zartarwa ta Kasuwancin Crypto   Wata sabuwa odar zartarwa wacce Shugaba Joe Biden ya sanya wa hannu ta ba da cikakken hasken sauyin rayuwa ga 'yan crypto a Amurka. Odar ta zartarwa ta yi...

Jerin Sunayen Kayayyakin da Gwamnatin Rasha ta Hana a Shigar da su ƙasarta

0
Jerin Sunayen Kayayyakin da Gwamnatin Rasha ta Hana a Shigar da su ƙasarta   Gwamnatin Rasha ta sanar da jerin kayayyaki fiye da 200 da ta hana shiga da su ƙasar daga ƙasashen waje. Kayayyakin sun ƙunshi na sadarwa da harkokin lafiya,...

Hukumar Kwastam ta Kama Buhunhunan Naman Jaki da Darajar Kuɗin Naman ta kai Naira...

0
Hukumar Kwastam ta Kama Buhunhunan Naman Jaki da Darajar Kuɗin Naman ta kai Naira 42m a Jahar Kebbi   Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya ta kwastam ta ce ta kama buhunhunan naman jaki 1,390 da ake shirin yin safararsu a...