Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata

0
Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata Mrs Sarah Ochekpe, Tsohuwar Ministan Albarkatun Ruwa ta kotu ta yanke wa hukuncin daurin shekaru 3 kan zargin karbar N450m ta ce bata gamsu da hukuncin...

Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona...

0
Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona ba - Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya   Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce kashi 80 cikin 100 na mutanen Afirka...

Hukumar NDLEA ta ƙona Hekta 250 na Gonar Tabar Wiwi Tare da Kama Mutane...

0
Hukumar NDLEA ta ƙona Hekta 250 na Gonar Tabar Wiwi Tare da Kama Mutane 13 a Jahar Ondo   Hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta ce ta ƙona hekta 255 na gonar tabar wiwi tare da kama...

Kotu ta Bayar da Umarnin Kwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari

0
Kotu ta Bayar da Umarnin Kwace Kadarorin Tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari   Hukumar ICPC mai binciken laifukan cin hanci da rashawa a Najeriya ta ce wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ba ta umarni na wucin gadi na kwace...

Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Gobarar Sansanin ‘Yan Gudun Hijira ta Shafa...

0
Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Gobarar Sansanin 'Yan Gudun Hijira ta Shafa a Borno   Ministan Ma’aikatar kula da Al'amuran jin kai da sarrafa annoba da ci gaban al’umma, Ta jajantawa waɗanda gobarar ta shafa. Maigirma Ministar ma’aikatar Al'amuran jin...

NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun

0
NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun   A bisa kan layin tsarin tattalin arziƙin zamani kan tsare-tsaren zamar da Nageriya cikakkiyar ƙasa mai amfani da fasahar zamani, a hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani...

NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na’ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150

0
NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na'ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150 Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), bisa kulawar ma'aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Isah Ali Ibrahim...

Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5

0
Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5   Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na Jamhuriyyar Nijar, kamar yadda...

Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta – Dr. Umar...

0
Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta - Dr. Umar Buba Bindir Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa Najeriya ta shige gaba, wajen yawan yaran da ba su zuwa makaranta a faɗin Najeriya, da...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa

0
Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa Rahotanni a Najeriya sun ce sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da fulani makiyaya ƙungiyar. A...