Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki

0
Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki   Yayin da aka tsunduma yajin aikin ASUU na 2022, dalibai za su so sanin yadda ASUU ta fafata da yajin aiki. Tun shekarar 1999 ASUU ta fara yajin aiki saoda...

Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?

0
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ? Manyan masu ruwa da tsaki da masanan tsaro sun bayyana damuwarsu game da jita-jitar tsohon Sarki zai kai ziyara jihar Kano. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa a halin...

Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami

0
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami Abuja-Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU ta yi watsi da matsayin Farfesa da aka bai wa ministan harkokin sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dakta Isa Pantami. Punch ta rahoto cewa...

Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a...

0
Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a 2021 A watan Nuwamban 2021 Majalisar Wakilai ta Najeriya ta shiga tsakanin ƙungiyar ASUU ta malaman jami'a da kuma gwamnatin tarayya, inda suka cimma matsaya kan...

‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da ‘Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su...

0
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da 'Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su a Jahar Neja   'Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin 'yan...

Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi

0
Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi A ranar Asabar, gobara ta kama gidan fitaccen malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi. An tattaro yadda gobarar ta taba kwanon rufin wani bene. Tuni malamin ya tabbatar da aukuwar...

‘Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja

0
'Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare a wasu garuruwa a jihar Neja. An tattaro cewa harin wanda suka fara kaddamarwa a yammacin ranar Asabar yana...

2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu –...

0
2023: Wannan Lokacin ne da Arewa za su Nuna Goyan Baya ga Tinubu - Kashim Shettima   Tsohon gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga...

Za a yi Zaben Raba Gardama a Switzerland Kan Tallan Sigari

0
Za a yi Zaben Raba Gardama a Switzerland Kan Tallan Sigari Masu kada kuri'a a Switzerland za su yi zaben raba gardama yau Lahadi don yanke shawara kan tsaurara dokokin ta'ammali da tallan taba sigari, musaman a duk inda matasa...

Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar...

0
Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar Jigawa A kokarin da ta ke yi wajen ci gaba da bunkasa kwarewar `yan jaridu akan harkar aikin jarida a zamanance, hukumar bunkasa fasahar sadarwar zamani...