Nau’in Cutar Corona na Omicron na Bazuwa a Turai Tamkar Wutar Daji – Firanministan...
Nau'in Cutar Corona na Omicron na Bazuwa a Turai Tamkar Wutar Daji - Firanministan Faransa
Firanministan Faransa Jean Castex ya ce nau'in cutar corona na Omicron na bazuwa a Turai tamkar wutar daji, abin da ya sa aka hana bukukuwan...
2021: ‘Yar Arewa Maso Yammacin Najeriya ta Lashe Gasar Mace Mafi Kyau a Najeriya
2021: 'Yar Arewa Maso Yammacin Najeriya ta Lashe Gasar Mace Mafi Kyau a Najeriya
Kyakkyawar budurwa 'yar Arewa maso yammacin Najeriya, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya watau 'Miss Nigeria' na shekarar 2021.
Shatu Garko, yar shekaru...
Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas
Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas
Hukumar Kwastam a Najeriya ta ce ta kama wata kwantena maƙare da makamai a Tin Can Island da ke Jahar Legas ranar Juma'a.
A cewar hukumar, mamallakin kwantenar ya bayyana...
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Yadda Sambo Dasuki ya Roki su Akande a ba Buhari Takara a 2011
Sambo Dasuki ya yi kokarin ganin Muhammadu Buhari ya zama shugaban Najeriya tun a zaben 2011.
Bisi Akande yace Kanal Sambo Dasuki mai ritaya ya nemi su ba...
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu
Gwamnatin jahar Kogi ta je kotu a kan zargin EFCC na cewa ta boye wasu Naira biliyan 19.3 a banki.
Babban akawun jahar Kogi da wani kwamishina suka kai karar hukumar EFCC...
Sarkin Musulmi ya Nemi Al’Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin...
Sarkin Musulmi ya Nemi Al'Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin Najeriya
Mai Alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da...
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba –...
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba - Maigari Dingyadi
Ministan da ke lura da harkokin 'yan sandan Najeriya Maigari Dingyadi ya ce ba zai yiwu shugaban kasar Muhammadu Buhari ya je jaje ko...
Hukumar NFF ta Dawo da Eguavoen a Matsayin Kocin Rikon kwarya na Super Eagles
Hukumar NFF ta Dawo da Eguavoen a Matsayin Kocin Rikon kwarya na Super Eagles
Hukumar kula da harkar kwallon kafa ta NFF ta bada sanarwar korar babban koci, Gernot Rohr.
NFF tace tsohon kyaftin kuma koci a da, Augustine Eguavoen, zai...
Yadda na Samu Kyauta a Gurin ‘Yar Nollywood Kan Wakar “Fadimatu Uwar Sharifai” –...
Yadda na Samu Kyauta a Gurin 'Yar Nollywood Kan Wakar "Fadimatu Uwar Sharifai" - Bashir Dandago
Bashir Dandago ya ce abin da ya faru dangane da wakar Fadimatu uwar Sharifai wanda ba zai taba mantawa da shi ba shi ne,...
Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta’addanci a Arewacin Ƙasar – Malam...
Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta'addanci a Arewacin Ƙasar - Malam Garba Shehu
Gwamnatin Najeriya ta ce tana tana dab da kawo karshen hare-haren ta'addanci a Arewacin kasar.
Mai baiwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari shawara kan yada kabarai...