Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP
Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP
Shirin Anchor Borrowers Programme (ABP) na daya daga cikin tallafin da Gwamnati ta fito da su a 2015.
Gwamnatin tarayya ta hannun bankin CBN ta bada bashin...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin ‘Yan bindiga a Sokoto – Gwamna...
Atisayen Operation Hadarin Daji ne ya Harzuka Rikicin 'Yan bindiga a Sokoto - Gwamna Tambuwal
Gwamna Tambuwal ya karbi bakuncin tawagar da Shugaba Muhammadu Buhari ya tura ta musamman kai gaisuwar ta'aziyya Sokoto.
Gwamnan ya bayyana ainihin abinda ya tsananta matsalar...
An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto
Wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun sake kai hari a Sokoto a kauyen Gatawa inda suka sace babban limami, Aminu Garba, da wasu masallata 10
Hakan...
CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda ‘Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin...
CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda 'Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin Najeriya
Gamayyar ƙungiyoyin farar-hula a arewacin Najeriya CNG ta yi Allah-wadai da yadda ƴan bindiga ke yawaita kai hare-hare, musamman a yankin, tana zargin gwamnati da...
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnatin Kaduna ta ƙaddamar da Cibiyar Haɗin Kan Addinin Musulmi da Kirista a jahar
Gwamnan Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya ƙaddamar da cibiyar binciken nazarin haɗin kan addinin Musulmi da Kirista a jahar.
A cikin jawabinsa da ya wallafa a a...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja
Rahotanni daga jahar Katsina a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun kashe wani kwamshina a jahar Katsina a arewacin Najeriya.
Kwamishinan ƴan sanda na jahar ya tabbatar...
Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga ‘Yan Gudun Hijira Dake Jahar
Gwamnatin Borno ta Haramta Raba Abinci ga 'Yan Gudun Hijira Dake Jahar
Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya haramta raba abinci ga dubban ƴan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu.
Manufar matakin shi ne domin...
Gwamna Ortom ya Caccaki ‘Yan Jam’iyyar APC a Jaharsa
Gwamna Ortom ya Caccaki 'Yan Jam'iyyar APC a Jaharsa
Gwamnan jahar Benue, Samuel Ortom ya caccaki 'yan jam'iyyar APC a jaharsa, inda ya kira su da mashaya barasa.
Gwamnan ya bayyana haka ne jiya Asabar, lamarin ya kuma kawo cece-kuce daga...
An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos
An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos
Rahotanni sun bayyana cewa an jiyo karar harbe-harben bindiga a gidan gyaran hali dake Jos, babban birnin Filato ranar Lahadi .
Jami'in yaɗa labarai na rundunar sojin Operation Safe Haven,...
Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki
Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki
A lokacin da aka kama matashiyar Ba'amurkiyar nan yar Oklahoma da ke Amurka da laifin kisan kai bayan ta zubar da ciki, mutane sun rika ta da jijiyar...