An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo

0
An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo   Ministan cikin gida na Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo, Jacquemain Shabani Lukoo, ya bayar da rahoton cewa, fursunoni 129 ne aka kashe a wani yunƙurin tserewa daga gidan yarin Makala...

Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton ‘Yan Sanda Wa’adin Shekara 3

0
Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton 'Yan Sanda Wa'adin Shekara 3   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun 'yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, kamar yadda wata majiya daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ta bayyana. Jaridar Daily Trust...

Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray

0
Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray   Dan wasan gaban Napoli Victor Osimhen ya koma ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya a matsayin aro. Dan wasan mai shekara 25 an ta yaɗa cewa zai koma ƙungiyar Chelsea da ke buga Premier Ingila. Kazalika an riƙa...

NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur

0
NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur   Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir. A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema labarai, kamfanin ya ce daga yau ranar 3 ga...

Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo

0
Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo   Ɗan wasan gaban Urguay Luis Suarez ya yi ritaya daga bugawa ƙasarsa kwallo. Dan wasan mai shekara 37 ya ɓarke da kuka lokacin da yake sanar da cewa wasan da zai bugawa...

Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote

0
Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote   Mai kamfanin Matatar man fetur ta Dangote, Aliko Dangote ya sanar da cewa da zarar kamfaninsa ya kammala wasu muhimman abubuwa da kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL),...

VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji...

0
VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji ba   Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da dena karbar haraji da cire harajin VAT ga kayan abinci da za a shigo dasu kasar nan. Ma’aikatar...

Zuwan Mbappe Real Madrid ba Zai Canza Matsayin Bellingham ba – Ancelotti

0
Zuwan Mbappe Real Madrid ba Zai Canza Matsayin Bellingham ba - Ancelotti   Matsayin Jude Bellingham a Real Madrid ba zai canza ba a bana, bayan ɗaukar Kylian Mbappe, in ji Carlo Ancelotti. Bellingham ɗan wasan Ingila, mai shekara 21, ya taka...

Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje 200 a Jihar Kebbi

0
Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje 200 a Jihar Kebbi   Hukumomi a jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeirya sun ce gwamman mutane ne suka rasa matsugunansu sakamakon rushewar kusan gidaje 200, bayan wata mumunar ambaliyar ruwa da aka...

Gwamnatin Kano Zata Dauki Matakai 6 Kan Zanga-Zanga

0
Gwamnatin Kano Zata Dauki Matakai 6 Kan Zanga-Zanga   Kano - Gwamnatin jihar Kano ta ce ta nuna takaicinta kan yadda wasu yan daba suka kwace zanga-zangar lumana suka mayar da ita ta ta'addanci. Gwamnatin ta ce tana da cikakken rahoto kan...