Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya

0
Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya   Yan sanda sun harba hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a Abuja, Babban birnin Najeriya. Masu zanga-zanga an Abuja, babban birnin Najeriya sun mamaye titunan birnin suna bayyana takaicinsu...

Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu

0
Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu   Wakilan BBC da ke jihar Enugu sun ruwaito cewa jama'a ba su fita zanga-zanga ba kamar yadda aka gani a wasu jihohin Najeriya a yau. Kafa ta dauke a titunan jihar sannan kantuna sun kasance...

Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro

0
Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro   Masu zanga-zanga ma sun fito a jihar Zamfara, daya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da kangin matsalar tsaro. Masu zanga-zangar sun nemi gwamnati ta samar masu da tsaro tare da...

Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas

0
Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas   Tituna sun zama kufai yayin da bankuna da shaguna suka kasance a rufe a fadin jihar Legas daidai lokacin da yan Najeriya suka fara zanga-zangar adawa da matsin rayuwa. Masu zanga-zangar na ihun...

An Tarwatsa Masu Zanga-Zanga a Kano

0
An Tarwatsa Masu Zanga-Zanga a Kano   Yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a fadin Najeriya, dubban matasa a jihar Kano sai kara fitowa suke daga unguwanni suna taruwa a kan titin gidan gwamnati. Wakilin BBC a Kano ya ruwaito cewa...

Jawabin Gwamnan Kano Gabannin Zanga-Zanga 

0
Jawabin Gwamnan Kano Gabannin Zanga-Zanga    Jihar Kano - Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnati ba za ta lamunci wani yunkuri ba zai kawo tashin hankali ba a zanga-zangar da za a yi gobe Alhamis. Abba Kabir ya...

Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Guinea, Camara ɗaurin Shekara 20 a Gidan Yari

0
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Guinea, Camara ɗaurin Shekara 20 a Gidan Yari   An yanke wa tsohon shugaban mulkin sojan Guinea Moussa Dadis Camara hukuncin ɗaurin shekara 20 a gidan yari sakamakon kisan aƙalla mutum 156 a wani filin...

Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano ta Fitar da Ranar Zaɓen ƙananan Hukumomi  

0
Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano ta Fitar da Ranar Zaɓen ƙananan Hukumomi   Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta ayyana 30 ga watan Nuwamba a matsayin ranar gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi. Wannan ya zo ne bayan hukuncin kotun...

Amurka ta Magantu Kan Kisan Haniyeh 

0
Amurka ta Magantu Kan Kisan Haniyeh    Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya ce, ƙasarsa ba ta da masaniya ko kuma hannu a kisan da aka yi wa Isma'il Haniyeh. Sakataren harkokin wajen Amurkan, ya ce ba zai iya cewa ga...

Asusun ba da Bashin Karatu na Najeriya Zai Fitar da N850m

0
Asusun ba da Bashin Karatu na Najeriya Zai Fitar da N850m   Asusun ba da bashin kuɗin karatu a Najeriya ya ce zai fitar da naira miliyan 850 a yau Laraba ga ɗaliban da suka nemi bashin. Wannan ƙari ne kan naira...