ƴan Bindiga Daga Mali Sun Kashe Mutane 17 a Sokoto

0
ƴan Bindiga Daga Mali Sun Kashe Mutane 17 a Sokoto   Hukumomi a jihar Sakkwato da ke arewacin Najeriya sun ce wasu ƴan bindiga daga Mali da suka tsallako iyaka daga Nijar sun kashe mutane kimanin 17 ciki har da jami’an...

Zaftarewar ƙasa ta yi Ajalin Mutane 158, da Dama Sun ɓace a Indiya

0
Zaftarewar ƙasa ta yi Ajalin Mutane 158, da Dama Sun ɓace a Indiya     Adadin mutanen da suka mutu sanadin ibtila'in zaftarewar ƙasar da ta afku a jihar Kerala da ke kudancin Indiya sun kai 158, sai wasu 187 da jami'ai...

Gabannin Zanga-Zanga: Majalisar Wakilan Najeriya na Ganawa da Matasa a Abuja

0
Gabannin Zanga-Zanga: Majalisar Wakilan Najeriya na Ganawa da Matasa a Abuja   Majalisar wakilan Najeriya ta fara zaman gaggawan da ta tsara yi yau, Laraba domin tattauna muhimman batutuwan da suka shafi ƙasar. A farkon makon nan ne, majalisar ta sanar da...

Jamhuriyar Congo da Rwanda Sun sa Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar da Yaƙi

0
Jamhuriyar Congo da Rwanda Sun sa Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar da Yaƙi   Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo da Rwanda sun cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi a gabashin Congo. Ministocin harkokin wajen ƙasashen biyu sun sa hannu kan yarjejeniyar bayan tattaunawar da shugaban Angola,...

Za mu ɗauki Fansa Kan Kisan da aka yi wa Haniyeh – Iran

0
Za mu ɗauki Fansa Kan Kisan da aka yi wa Haniyeh – Iran   Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Nasser Kanani ya miƙa saƙon ta'aziyya kan mutuwar shugaban Hamas Ismail Haniyeh A cewar shafin intanet na ma'aikatar, Kanani ya bayyana cewa za...

Shugaban Mulkin Soji a Sudan, Al-Burhan ya Tsallake Rijiya da Baya

0
Shugaban Mulkin Soji a Sudan, Al-Burhan ya Tsallake Rijiya da Baya   Shugaban rundunar sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi a wata ziyara da ya kai sansanin soji da ke gabashin...

Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna

0
Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna   Arsenal ta sayi ɗan wasan bayan tawagar Italiya, Riccardo Calafiori daga Bologna kan fan miliyan 42 ciki har da tsarabe-tsarabe. Ɗan wasan mai shekaru 22, wanda ya buga wasa uku a cikin rukuni a gasar...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Dagacin Sabon Birni na Jihar Sokoto

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Dagacin Sabon Birni na Jihar Sokoto   Wasu da ake zargin ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Isa Bawa tare da ɗansa a karamar hukumar Sabon Birni na jihar Sokoto. Mai...

Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga...

0
Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga Zanga-Zanga   Ministan Babban Birnin Tarayya Nyesom Wike ya yi kira ga matasa a babban birnin ƙasar da kada su shiga zanga-zangar da ake shirin yi kan...

Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata 

0
Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata    Wani sabon rahoto kan cin zarafi ta hanyar lalata a Sudan ya zargi ɓangarorin da ke rikici da juna da aikata fyaɗe a kan mata da ƴan...