Ofishina Bai Samu Wasikar Cewa Masu Zanga-Zanga za su yi Amfani da Eagle Square...

0
Ofishina Bai Samu Wasikar Cewa Masu Zanga-Zanga za su yi Amfani da Eagle Square ba - Wike   Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya ce har yanzu bai samu wasika kan buƙatar amfani da dandalin Eagle Square ba domin yin...

Mutane 30 Sun Mutu a Harin da Isra’ila ta Kai wa Gaza

0
Mutane 30 Sun Mutu a Harin da Isra'ila ta Kai wa Gaza   Ma'aikatar lafiya a Gaza karkashin ikon Hamas ta ce an kashe mutane aƙalla 30, an kuma jikkata sama da 100, a wani hari da Isra'ila ta kai wata...

Real Madrid ta gabatar da Endrick

0
Real Madrid ta gabatar da Endrick   Real Madrid ta gabatar da Endrick a gaban magoya baya ranar Asabar a Santiago Bernabeu, wanda ya ɓarke da kuka. Ya ce dalilin kukan shi ne ''Tun ina ɗan yaro na ke mai goyon bayan...

Ruftawar Gini: Mutane 3 Sun Mutu a Jigawa

0
Ruftawar Gini: Mutane 3 Sun Mutu a Jigawa   Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum uku, bayan da gini ya rufta kansu a karamar hukumar Taura da ke jihar. Wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce lamarin...

Gwamnatin Jigawa za ta Haɗa Hannu da Saudiyya Don Inganta Makarantun Tsangaya

0
Gwamnatin Jigawa za ta Haɗa Hannu da Saudiyya Don Inganta Makarantun Tsangaya   Gwamnatin jihar Jigawa za ta haɗa hannu da gidauniyar 'Alfurqan Qur'anic' ta ƙasar Saudiyya don inganta makarantun tsangaya da ke faɗin jihar. Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran...

Sanata Ifeanyi Ubah ya Rasu

0
Sanata Ifeanyi Ubah ya Rasu   Ɗan majalisar dattawan Najeriya mai wakilitar Anambra da Kudu Ifeanyi Uba ya rasu. Cikin wata sanarwar da mataimakin kakakin majalisar wakilan ƙasar, Hon. Benjamin Kalu ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce ya kaɗu da...

Isra’ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza

0
Isra'ila za ta Halarci Taron Tsagaita Wuta Kan Yaƙin Gaza   Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya ce zai aika wakilai zuwa birnin Rum na Italiya, domin halartar taron tattauna batun tsagaita wuta a yaƙin Gaza. Mista Netanyahu ya bayyana hakan ne a...

Ta Hanyar Zaɓe Ake Canza Azzalumar Gwamnati ba Zanga-Zanga ba – Kwankwaso

0
Ta Hanyar Zaɓe Ake Canza Azzalumar Gwamnati ba Zanga-Zanga ba - Kwankwaso Jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP) na kasa kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bukaci 'yan Najeriya da su nemi sauyi ta hanyar dimokuradiyya...

Zanga-Zanga ƴancin ƴan ƙasa ne da ke Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya -Atiku

0
Zanga-Zanga ƴancin ƴan ƙasa ne da ke Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya -Atiku   Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma mutumin da ya kara da shugaba Tinubu a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya ce zanga-zanga ƴancin yan ƙasa ne da ke cikin...

Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba

0
Ƙasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi ba   Ƙasar Faransa ta buƙaci a saki hamɓararren shugaban jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ba " cikin gaggawa sannan ba tare da wani sharaɗi ba" wanda ya kwashe...