Ƴan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Jam’iyyar LP a Jihar Benue

0
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Jam'iyyar LP a Jihar Benue   Jihar Benue - Ƴan bindiga sun hallaka wani shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Benue. Ƴan bindigan sun hallaka Mista Sunday Oche wanda shi ne shugaban jam'iyyar Labour Party a...

Ambaliyar Ruwa ta Lalata Hekta Sama da 115,000 a Najeriya

0
Ambaliyar Ruwa ta Lalata Hekta Sama da 115,000 a Najeriya   Najeriya na ci gaba da fama da matsalar karancin abinci, yayin da sabbin bayanai daga cibiyar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEOC) suka nuna cewa ambaliyar ruwa ta lalata...

Sojojin Najeriya Sun Kama Masu Kai wa ‘Yan Bindiga Makamai

0
Sojojin Najeriya Sun Kama Masu Kai wa 'Yan Bindiga Makamai   Sojojin Najeriya tare da takwarorinsu na tsaro sun kama wasu mutane 15 da ake zargi da samar wa ‘yan bindiga makamai da sauran kayan aiki. Cikin wata sanarwa da sojojin suka...

An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo

0
An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo   Ministan cikin gida na Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo, Jacquemain Shabani Lukoo, ya bayar da rahoton cewa, fursunoni 129 ne aka kashe a wani yunƙurin tserewa daga gidan yarin Makala...

Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton ‘Yan Sanda Wa’adin Shekara 3

0
Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton 'Yan Sanda Wa'adin Shekara 3   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun 'yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, kamar yadda wata majiya daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ta bayyana. Jaridar Daily Trust...

Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray

0
Matsayin Aro: Osimhen ya Koma Galatasaray   Dan wasan gaban Napoli Victor Osimhen ya koma ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya a matsayin aro. Dan wasan mai shekara 25 an ta yaɗa cewa zai koma ƙungiyar Chelsea da ke buga Premier Ingila. Kazalika an riƙa...

NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur

0
NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur   Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir. A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema labarai, kamfanin ya ce daga yau ranar 3 ga...

Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo

0
Suarez ya yi Ritaya Daga Buga wa ƙasarsa Kwallo   Ɗan wasan gaban Urguay Luis Suarez ya yi ritaya daga bugawa ƙasarsa kwallo. Dan wasan mai shekara 37 ya ɓarke da kuka lokacin da yake sanar da cewa wasan da zai bugawa...

Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote

0
Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote   Mai kamfanin Matatar man fetur ta Dangote, Aliko Dangote ya sanar da cewa da zarar kamfaninsa ya kammala wasu muhimman abubuwa da kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL),...

VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji...

0
VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji ba   Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da dena karbar haraji da cire harajin VAT ga kayan abinci da za a shigo dasu kasar nan. Ma’aikatar...