Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu
Sojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi Biyu
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta bankaɗo gungun masu garkuwa da mutane da kuma aikata laifuka tare da kama mutum 10 da take zargi a jihohin Filato da Taraba na...
Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce – IG Egbetokun
Za mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce - IG Egbetokun
Babban sufeton 'yansadan Najeriya ya ce sun shirya tsaf domin tunkarar zanga-zangar da wasu 'yan ƙasar ke shiryawa a wata mai zuwa, yana mai cewa "za mu kare...
Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi
Zambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren Bogi
Hukumar hana yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa (EFCC) ta kama wani matashi da abokansa bisa laifin zamba.
Haka kuma ana zargin matashi Audu Ishida da bude shafukan bogi...
Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar
Majalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a Kasar
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudurin sauya dokar albashi mafi ƙanƙanta bayan shugaban ƙasa ya aika da buƙatar a yau Talata.
Majalisar ta mince da kuɗirin ne...
Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote...
Mutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote Martani
Shugaban kamfanin NNPC Mele Kyari ya mayar wa attajirin Afirka Aliko Dangote martani bayan zargin cewa wasu mutanen NNPC sun mallaka kamfanin tace mai a...
NLC ta ba Tinubu Shawara Kan Dakile Zanga-Zanga a Fadin Najeriya
NLC ta ba Tinubu Shawara Kan Dakile Zanga-Zanga a Fadin Najeriya
Shugaban kungiyar NLC a Najeriya, Joe Ajaero ya bayyana damuwa kan halin kunci da ake ciki inda ya ce kowa a fusace ya ke
FCT, Abuja - Kungiyar Kwadago a...
Sanatan LP ya Sauya Sheka Zuwa APC
Sanatan LP ya Sauya Sheka Zuwa APC
Salon shugabanci da dabarun tafiyar da APC da Abdullahi Ganduje ke yi na ci gaba da jawo ra'ayin manyan 'yan siyasa ga jam'iyyar.
A yau Talata, sanata mai wakiltar Imo ta Gabas Ezenwa Onyewuchi,...
Kashi 5% na ƙananan Yara na Fama da Tarin Fuka a Jihar Kano –...
Kashi 5% na ƙananan Yara na Fama da Tarin Fuka a Jihar Kano - Masana
Masana sun koka kan yadda cutar tarin fuka ta yawaita cikin ƙananan yara a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Jihar Kano - Kungiyar kula da...
Tsohon Ministan Buhari ya Shawarci Matasa Kan Shirin Shiga Zanga–Zanga
Tsohon Ministan Buhari ya Shawarci Matasa Kan Shirin Shiga Zanga–Zanga
Tsohon Minista a gwamnatin Muhammadu Buhari ya ba wa ma su shirin zanga-zanga shawarwari a kan illar yin haka ga zaman lafiya.
Sunday Dare, wanda shi ne tsohon Ministan wasanni da...
Dalilin da Yasa Muka Amince da Tayin N70,000 a Matsayin Albashi Mafi ƙanƙanta -NLC
Dalilin da Yasa Muka Amince da Tayin N70,000 a Matsayin Albashi Mafi ƙanƙanta -NLC
Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta NLC sun sanar da amincewarsu da naira 70,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta ga ma'aikatan ƙasar.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya amince...