Saudiyya za ta Fara Shigar da Nama da Waken Soya Kasarta Daga Najeriya
Saudiyya za ta Fara Shigar da Nama da Waken Soya Kasarta Daga Najeriya
Gwamnatin Saudiyya ta bayyana buƙatar shigar da nama ton 200,000 da kuma ton miliyan ɗaya na waken soya daga Najeriya.
Hakan na zuwa ne yayin da ƙasar ke...
Yadda Kiran Salla ya yi Tasiri a Rayuwata – Jaruma Tonto Dikeh
Yadda Kiran Salla ya yi Tasiri a Rayuwata - Jaruma Tonto Dikeh
Jarumar fim a masana'antar Nollywood, Tonto Dikeh ta yi magana kan yadda kiran salla ya yi tasiri a rayuwarta.
Dikeh ta ce sautin kiran salla ya sauya mata rayuwa...
’Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutum 22 a Katsina
’Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutum 22 a Katsina
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 22 a garin Runka da ke Ƙaramar Hukumar Safana ta jihar Katsina a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya.
Rahotanni sun ce maharan sun afka...
’Yan Najeriya na Cikin Yunwa – Jigon APC ga Tinubu
’Yan Najeriya na Cikin Yunwa - Jigon APC ga Tinubu
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Olatunbosun Oyintoloye, ya shawarci Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu kan duba halin yunwar da ya ce ’yan Nijeriya na ciki.
Olatunbosun ya shaida wa...
Sojoji Sun Dakile Harin Boko Haram Kan Turakun Wutar Lantarki a Yobe
Sojoji Sun Dakile Harin Boko Haram Kan Turakun Wutar Lantarki a Yobe
Lokaci kaɗan bayan gyara wutar yankin Arewa maso Gabas, ’yan ta’addan Boko Haram sun yi kokarin kai hari tare da sake lalata wutar.
Sai dai dakarun sojojin Najeriya sun...
An Sake Zaben Tinubu a Matsayin Shugaban ECOWAS
An Sake Zaben Tinubu a Matsayin Shugaban ECOWAS
An sake zabar Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu a matsayin Shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) a wa'adi na biyu.
Tinubu wanda wa'adin mulkinsa zai kare ranar 9 ga watan Yunin...
Shugaban Rasha, Putin da Kim Jong-Un Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Shigarwa Juna Faɗa
Shugaban Rasha, Putin da Kim Jong-Un Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Shigarwa Juna Faɗa
Shugaban Rasha Vladimir Putin da takwaran aikinsa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un sun sanya hannu kan abin da Putin ya bayyana a matsayin "gagarumar"...
Kano: APC na Koƙarin Hana Abba Mulki – NNPP
Kano: APC na Koƙarin Hana Abba Mulki - NNPP
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta zargi APC da yunƙurin kwace mulki ta kowane hali a jihar Kano da ke Arewa maso Yamma.
A wata sanarwa da kakakin NNPP na ƙasa ya...
Akwai Yiwuwar mu Tuntuɓi Gwamnati Domin Neman Sasanci Kan Shari’ar Nnamdi Kanu – Aloy...
Akwai Yiwuwar mu Tuntuɓi Gwamnati Domin Neman Sasanci Kan Shari'ar Nnamdi Kanu - Aloy Ajimakor
Lauyoyin jagoran ƙungiyar Ipob mai rajin kafa ƙasar Biafra, Nnamdi Kanu sun bayyana cewa akwai yiwuwar su tuntuɓi gwamnati domin neman sasanci a wajen kotu...
Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba – APC
Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba - APC
Jamiyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce bai kamata tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar na jam'iyyar NNPP a zaɓen 2023 Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso...