Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa’o’i...
Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa'o'i 12 a Jos
Gwamnatin jahar Filato ta yi Allah wadai da kash-kashen da aka yi wa wasu matafiya a jahar.
Gwamnati ta gaggauta sanya dokar hana fita...
Zaman Lafiya ya fi Yaki – Tubabbun ‘Yan Boko Haram ga ‘Yan Najeriya
Zaman Lafiya ya fi Yaki - Tubabbun 'Yan Boko Haram ga 'Yan Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya a jahar Borno ta tabbatar da karbar wasu 'yan ta'addan Boko Haram da suka tuba.
'Yan ta'addan sun mika wuya ne tare da bayyana nadamar...
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da kisan matafiya musulmai a Jos.
Buhari yace wannan shiryayyen harin kisa ne, kuma gwamnatinsa ba zata ɗau lamarin da...
Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25
Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25
Gwamnan Jahar Plateau Simon Lalong, yayi Allah wadai tare da nuna bakin ciki, akan harin da aka kaiwa matafiya a ranar Asabar, akan hanyar Rukuba dake Karamar Hukumar Jos ta Arewa,...
Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2
Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2
Bayan shekara 7, an sake gano daya daga cikin yan matan makarantar Chibok.
An aurar da ita ga daya daga cikin yan ta'addan Boko Haram kuma har ta haifi...
Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata...
Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata ya Samu
Gwamnan jahar Kaduna, ya tuna da yadda ya hadu da tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
A cewarsa, abota kamar tasa da ta Muhammadu Sanusi...
Gwamnatin Tarayya ta Ceto ‘Yan Najeriya 101 Daga Libya
Gwamnatin Tarayya ta Ceto 'Yan Najeriya 101 Daga Libya
Gwamnati ta ceto yan Najeriya 101 daga rikicin Libya.
Daga cikinsu akwai iyalan tsofaffin 'yan ta'addan ISIS dake kasar Libya.
An tabbatar da dukkansu babu mai cutar corona kafin bari su shigo Najeriya.
Abuja...
Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur – Gwamnatin Tarayya
Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur - Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta ce babu ranar kara farashin litan man fetur.
Mai magana da yawun karamin ministan mai ya jaddada hakan Gwamnoni a baya sun bukaci a kara...
Mutane 25 Sun Mutu a Harin da Matasan Irigwe Suka Kai wa Musulmai Matafiya...
Mutane 25 Sun Mutu a Harin da Matasan Irigwe Suka Kai wa Musulmai Matafiya 90 Hari a Jahar Plateau
Kakakin 'yan sanda Jos yace ana zargin matasan Irigwe (yawancinsu Kirista) suka kaiwa Musulmai 90 hari .
Jami'in dan sandan ya ce...
‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun 'Yan Bindiga
Hukumar 'yan sanda reshen jahar Neja ta sanar da cewa jami'ai sun kuɓutar da shugaban APC da aka sace.
Kakakin yan sandan jahar, DSP Wasiu Abiodun,...