Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 – Hadimin...

0
Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 - Hadimin Jonathan   Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Doyin Okupe yayi magana akan karfin da fitaccen jigon APC Tinubu ke da shi na mulkin Najeriya. Okupe wanda babban hadimin...

Jami’an ‘Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Jami'an 'Yan Sanda 2 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Imo   'Yan bindiga sun sake kai farmaki ofishin 'yan sanda na Izombe dake karamar hukumar Oguta a jahar Imo. Harin wanda ya...

Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai...

0
Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai Masa a Landan   Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna godiya ga shugaba Buhari kan ziyarar da ya kai masa. Buhari a...

Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika

0
Marburg: Abubuwa 4 Game da Sabuwar Cutar da ta Shigo Afrika   Cutar Marburg ta samo asali ne daga biranen Marburg da Frankfurt da kuma Belgrade a kasar Yugoslavia a shekarar 1987. A cewar WHO, cutar ta samo asali ne daga jemagu. An...

Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra’ayin Takara a 2023 – Gwamna...

0
Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra'ayin Takara a 2023 - Gwamna Nyesom Wike   Gwamna Nyesom Wike na jahar Ribas ya bayyana cewa bai da kowani mugun nufi a kan tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,...

Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin ‘Dan Najeriya na Gaske Wanda ya...

0
Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin 'Dan Najeriya na Gaske Wanda ya Tabbatar da Hadin Kai da Cigaban Najeriya   An jinjinawa Alhaji Ahmad Joda da wasu tsaffin sakatarorin din-din-din kan hadin kan Najeriya. A cewar Obasanjo, sun yi wannan...

 Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun ‘Yan Boko Haram 

0
 Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun 'Yan Boko Haram    An nemi gwamnatin Najeriya ta gaggauta tura tubabbun 'yan Boko Haram zuwa gonaki don yin noma. Wannan shi ne matsayin Birgediya Janar John Sura (mai ritaya) wanda ya...

Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da...

0
Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da Satar N241m   Kotun Tarayya da ke Legas ta ce hukumar EFCC ta rike wasu Naira miliyan 241. Lauyoyin EFCC suna zargin an yi gaba da wadannan kudin...

Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun ‘Yan Bindiga – Kwamishinan Labarai na Jahar Neja

0
Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun 'Yan Bindiga - Kwamishinan Labarai na Jahar Neja   Wadanda suka yi garkuwa da kwamishinan labarai na jahar Neja, Alhaji Mohammed Sani Idris, sun sake shi ranar Lahadi da dare. Sai dai abin al’ajabi shine ko sisi...

Lamari Mai Cike da Al’ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta...

0
Lamari Mai Cike da Al'ajabi: Amaryar da Aka Binne a Kabari an Tono ta a Raye   Wata amarya da aka ambata da suna Sa'adatu Hassan ta farfado bayan an binne ta a kabari. Lamarin mai cike da al'ajabi ya afku ne...