Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Bayan Garkuwa: Mutane 11 Sun Gudu Daga Hannun 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna
Mutane 11 da aka yi garkuwa da su sun tsere daga sansanin ‘yan fashi bayan jami’an tsaro sun far ma miyagun.
Gwamnatin Kaduna ce ta sanar da wannan...
Gwamantin Tarayya za ta Rasa Makudan Kudin da ta ke Samu Daga Harajin VAT
Gwamantin Tarayya za ta Rasa Makudan Kudin da ta ke Samu Daga Harajin VAT
Rahotanni sun nuna kudin shigan da gwamnatin tarayya ke samu zai ragu.
Alkali ya ba gwamnatin jahar Ribas gaskiya a shari’ar ta da FIRS a kan VAT.
Gwamnatin...
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Marburg: Sabuwar Cuta ta Shigo Yankin Yammacin Afrika
Wata biyu bayan gujewar Ebola a Guinea, sabuwar cuta ta sake bulla.
Akalla mutum daya ya mutu kawo yanzu sakamakon cutar.
Jami'an kiwon lafiya na neman mutane da suka hadu da marigayin don killacesu...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a...
Ruwan Sama Mai Tsanani Ya Kashe Mutane 5 Tare da Lalata Gonaki 1,567 a Jahar Bauchi
Wani ruwan sama mai tsanani ya lakume rayukan mutun 5 tare da lalata amfanin gonakin mutane a jahar Bauchi.
Rahotanni sun bayyana cewa ruwan wanda...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover...
Direban Motar Haya ya Kamu da Hauka Bayan ya Bige Mota Kirar Range Rover SUV
Direba ya buge mota mai matukar tsada sannan ya haukace Bidiyon dake Instagram ya nuna yadda mutane suka zuba masa ido.
Ba'a san abinda ya biyo...
Garkuwa da Kwamishina: Iyalan Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Fara Tattaunawa da...
Garkuwa da Kwamishina: Iyalan Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Fara Tattaunawa da 'Yan Bindigan
Gwamnatin jahar Neja ta sake jaddada matsayarta kan batun tattaunawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Gwamnati ta ce tana kan bakanta, kuma ba...
Dalilin da Yasa Jama’iyyar APC Reshen Jahar Enugu ta Tsige Shugaban Jam’iyyar
Dalilin da Yasa Jama'iyyar APC Reshen Jahar Enugu ta Tsige Shugaban Jam'iyyar
Rikicin APC a jahar Enugu ya ɗauki wani sabon salo ranar Laraba yayin da jami'an yan sanda suka kwace sakateriya.
Babu wani mamba ko jigon jam'iyyar da jami'an sanda...
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Kungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta Gudanar da Babban Taro a Jahar
Ƙungiyar Tagwaye ta Jahar Kano ta gudanar da babban taronta na shekara-shekara kuma kyawawan hotunan membobinta sun haska kafofin sada zumunta.
A cewar shugaban kungiyar, an kafa gidauniyar domin...
Wutar Kyandir Tayi Sanadiyyar Kona Gidaje 30 a Port Harcourt
Wutar Kyandir Tayi Sanadiyyar Kona Gidaje 30 a Port Harcourt
Wutar kyandir tayi sanadiyyar asarar gidaje akalla 30 da sauran dukiyoyi masu kimar miliyoyi a wuraren Okwelle na Mile 2 a Port Harcourt.
An tattara bayanai akan yadda wata mata ta...
Abubuwan da ke Kawo Matsalar Tsaro a Najeriya – Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa
Abubuwan da ke Kawo Matsalar Tsaro a Najeriya - Shugaban Hukumar Yaki da Rashawa
Shugaban hukumar yaki da rashawa a Najeriya ICPC ya ce gurbacewar tattalin arziki da kuma rashawa da ta'annati ne manyan abubuwan da ke ruruta matsalar tsaro...