Matsalar da Zata sa Kudu Maso Gabashin Najeriya ta Rasa Takarar Shugaban Kasa a...

0
Matsalar da Zata sa Kudu Maso Gabashin Najeriya ta Rasa Takarar Shugaban Kasa a 2023 - Adeseye Ogunlewe   Wani tsohon minista ya bayyana rashin hadin kan mutanen kudu maso gabas a matsayin matsalarsu. Ya bayyana cewa, suna da kudi, kuma sun...

Damfara ta Yanar Gizo: Hukumar EFCC ta Kama Yaro da Mahaifiyarsa

0
Damfara ta Yanar Gizo: Hukumar EFCC ta Kama Yaro da Mahaifiyarsa   Wasu 'yan damfara sun shiga hannun hukuma bayan da suka aikata munanan laifuka. An gano yadda wani matashi ya shigar da mahaifiyarsa harkar damfara ta yanar gizo. Hakazalika, an gano wata...

Batanci ga Shugaba Buhari: Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi wa Mambobin APC...

0
Batanci ga Shugaba Buhari: Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta yi wa Mambobin APC 5 na Jahar Adamawa Tambayoyi   Rundunar 'yan sandan farin kaya ta Najeriya, DSS, ta yi wa tsohon gwamnan Adamawa, Jibrilla Bindow tambayoyi kan halartar taron batanci...

Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Sun Cin Alwashin Kare Abba Kyari a Gaban Kotu

0
Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Sun Cin Alwashin Kare Abba Kyari a Gaban Kotu   Akalla lauyoyi talata da daya daga Arewacin Najeriya sun yanke shawaran kare DCP. Abba Kyari a kotu Lauyoyin sun yi hakan ne matsayin amsa kiran gamayyar kungiyoyin arewa...

ɓarkewar Cutar Kwalara: Mutane 146 Sun Rigamu Gidan Gaskiya

0
ɓarkewar Cutar Kwalara: Mutane 146 Sun Rigamu Gidan Gaskiya    Cutar kwalara ta ɓarke a jahar Kebbi, inda aka tabbatar da ta kashe aƙalla mutum 146 a faɗin jahar. Shugaban asibitin Sir Yahaya, Aminu Bunza, ya tabbatar da adadin a wata fira...

Zan Tashi Daga ‘Dan Najeriya Idan Tinubu ya Samu Mulki a 2023 – Bode...

0
Zan Tashi Daga 'Dan Najeriya Idan Tinubu ya Samu Mulki a 2023 - Bode George   Bode George ya yi wa Adeseye Ogunlewe raddi a kan tallar Bola Tinubu a 2023. Jagoran na PDP ya ce zai tashi daga ‘Dan Najeriya idan...

APC Zuwa YPP: Kuniyar KSTF Sun Sauya Sheka

0
APC Zuwa YPP: Kuniyar KSTF Sun Sauya Sheka   Daruruwan mambobin jam'iyyar APC mai mulki a jahar Kwara sun fice daga cikinta zuwa YPP. Kungiyar KSTF ta bayyana cewa sun yanke wannan hukuncin ne bisa yanayin yadda suka ga ana ware su...

Yadda Sojojin Najeriya Suka Baiwa Tubabbun Boko Haram Abinci ya Kawo Cece-kuce a Kafar...

0
Yadda Sojojin Najeriya Suka Baiwa Tubabbun Boko Haram Abinci ya Kawo Cece-kuce a Kafar Sada Zumunta   Kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta cika da cece-kuce bayan bayyanar wasu hotunan tubabbun. Boko Haram A cikin hotuna an ga yadda sojojin Najeriya...

Twitter ta Amince da Dukkan Sharuddan da Aka Gindaya Mata a Najeriya – Lai...

0
Twitter ta Amince da Dukkan Sharuddan da Aka Gindaya Mata a Najeriya - Lai Mohammed   Lai Mohammed, ministan yada labarai da al'adu yace nan babu dadewa gwamnatin tarayya zata dage dokar haramta Twitter. Mohammed ya sanar da cewa Twitter ta amince...

Kwamitin Zartarwa na Jam’iyyar APC Reshen Jahar Enugu Sun Tsige Shugaban Jam’iyyar

0
Kwamitin Zartarwa na Jam'iyyar APC Reshen Jahar Enugu Sun Tsige Shugaban Jam'iyyar   'Yan kwamitin zartarwa na jam'iyyar APC a jahar Enugu sun kaɗa kuri'ar tsige shugaban APC na jahar. Kwamitin ya zargi tsohon shugaban da nuna rashin ɗa'a da kuma fatali...