Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi

0
Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi   Ronald Koeman yana ganin Barcelona za ta kai labari duk da Lionel Messi ya tashi. Kocin kungiyar ya ci buri a kan irinsu Antoine Griezmann su maye gurbin Tauraron. Akwai lokacin da ake...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Matar Tsohon Kansilan Jahar Zamfara, Babangida Ibrahim da Jaririnta

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Matar Tsohon Kansilan Jahar Zamfara, Babangida Ibrahim da Jaririnta   Wasu yan bindiga sun kutsa gidan tsohon Kansila da tsakar dare sun sace matarsa da kuma jaririnta ɗan wata 7. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru...

Rashin Adalci: ‘Yan Jam’iyyar APC na Jahar Ondo Sun Shigar da Karar Jam’iyyar ta...

0
Rashin Adalci: 'Yan Jam'iyyar APC na Jahar Ondo Sun Shigar da Karar Jam'iyyar ta su   An samu wadanda suka shigar da karar jam’iyyar a kotu a jahar Ondo. Segun Boboyi da kuma Idowu Adebusuyi ne suka kai jam’iyyarsu kotu. Adebusuyi yace rashin...

Dalilin da Yasa Gwamnatin Buhari ta Saka Tsauri Wajen Ka’idojin Tafiye-Tafiye

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Buhari ta Saka Tsauri Wajen Ka'idojin Tafiye-Tafiye   Gwamnatin Buhari ta bayyana dalilin da yasa take da tsauri wajen ka'idojin tafiye-tafiye. Gwamnatin ta ce wannan ba komai bane face nema wa 'yan kasar sauki wajen kare kansu. Gwamnatin ta...

2023: Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Nasarawa ya Bayyana Wanda Suke Goyan Baya a Zaben...

0
2023: Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Nasarawa ya Bayyana Wanda Suke Goyan Baya a Zaben Shugaban Kasa   Za a samu maslaha a jahar Nasarawa idan aka zo zaben dan takarar shugaban kasa na APC a cewar wani dan majalisar jahar. Balarabe Abdullahi,...

Rundunar Sojojin Najeriya ta yi Martani Kan Batun Cewa Tana Shirin Sakin ‘Yan Boko...

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi Martani Kan Batun Cewa Tana Shirin Sakin 'Yan Boko Haram   An yi watsi da rahotannin cewa rundunar sojojin Najeriya na niyan sakin akalla ‘yan ta’addan. Boko Haram biyu da ke hannunta Mai magana da yawun NA,...

Yadda Gwamna Zulum ya Tallafawa Mutane Sama da 4000 a Garin Baga

0
Yadda Gwamna Zulum ya Tallafawa Mutane Sama da 4000 a Garin Baga   Gwamnan jahar Borno ya tallafawa mazauna a garin Baga da ababen more rayuwa. Legit Hausa ta tattaro cewa, gwamnan ya kwana a garin na Baga domin aikin agaji Ya...

Gwamna Yahaya Bello ne Zai Iya Zama Magajin Shugaba Buhari – Sanata Smart Adeyemi

0
Gwamna Yahaya Bello ne Zai Iya Zama Magajin Shugaba Buhari - Sanata Smart Adeyemi   Sanatan jam'iyyar APC daga jahar Kogi ya bayyana Yahaya Bello a matsayin dan takarar da ya fi cancanta ya gaji. Buhari Ya bayyana cewa, ta fuskar ilimi...

Maguzawa Sune Suka Kafa Kano: Aisha Yesufe ta yi Tsokaci Kan Maganar

0
Maguzawa Sune Suka Kafa Kano: Aisha Yesufe ta yi Tsokaci Kan Maganar   Aisha Yesufu ta yi tsokaci kan maganan da aka ce ta ce Maguzawa sune suka kafa jahar Kano. A cewarta mutane basa karatu da fahimta, domin ita cewa tayi...

Mika Wuya: ‘Yan Najeriya Sun Maida Martani ga ‘Yan Boko Haram

0
Mika Wuya: 'Yan Najeriya Sun Maida Martani ga 'Yan Boko Haram   Wasu yan Najeriya sun maida martani ga yan Boko Haram da suka tuba suka nemi a yafe musu. A makon da ya gabata ne rundunar soji ta sanar da sama...