Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu

0
Kazafin da Ibn Al-Qasim Asadul Islam ya yiwa Mijina -Aisha Yesufu   Aisha Yesufu ta yi tsokaci kan maganan masu zarginta da maigidanta. A cewarta mutane su mayar da hankali kan halin da yan Najeriya ke ciki na wahala da yunwa. Tace duk...

Bincike ya Nuna Za’a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba

0
Bincike ya Nuna Za'a Samu Karancin Mata a Duniya Nan Gaba   Bincike ya nuna nan gaba maza za su rasa matan da zasu aura saboda karancin mata a duniya. Wannan na zuwa ne bayan gudanar da wani bincike kan kasashe 204...

Gwamnonin Jam’iyyar APC Sun Yabi Jagorancin Mai Mala Buni

0
Gwamnonin Jam'iyyar APC Sun Yabi Jagorancin Mai Mala Buni   Gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki sun kaɗa kuri'ar amincewa da jagorancin kwamitin riko na Buni. Gwamnonin sun ce hukuncin kotun koli na zaɓen gwamnan Ondo ya kara tabbatar da cewa kwamitin na...

Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu – Dokta Ohi Uwaheren

0
Darasin da ya fi Kowanne Sauki a Makarantu - Dokta Ohi Uwaheren   Wani malamin Jami’a mai kwarewa a bangaren Lissafi, Dokta Ohi Uwaheren ya ce darasin ya fi kowanne sauki a dukkan darussan da ake koyarwa a makarantu. Malamin, wanda yake...

Dalilin da Yasa Zan Gina Jami’ar Musulunci a Garin Daura – Sanata Rochas Okoracha

0
Dalilin da Yasa Zan Gina Jami'ar Musulunci a Garin Daura - Sanata Rochas Okoracha   Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okoracha ya yi alkawarin gina Jami’ar Musulunci a garin Daura, mahaifar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ke Jahar Katsina. Ya ce...

‘Yan Bindigan da Sukai Garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Nemi...

0
'Yan Bindigan da Sukai Garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Nemi Kudin Fansa   ‘Yan bindiga sun tuntubi ‘yanuwan Kwamishinan yada labarai na jahar Neja. An yi garkuwa da Alhaji Sani Mohammed Idris daga gidansa cikin tsakar dare. Ana neman...

Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa

0
Babban Limamin Saudiyya, Sheikh Sudais ya Naɗa Mata Mataimakansa   Shugaban hukumar kula da masallai masu tsarki na Makka da Madina, Sheikh Sudais ya naɗa mata mataimakansa. Wannan ne dai karon farko da mace zata rike babban mukami a hukumar kula da...

Sakataren Fadar Shugaban Kasa ya Shaida wa Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Karancin Kudi da...

0
Sakataren Fadar Shugaban Kasa ya Shaida wa Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Karancin Kudi da Fadar Ke Fuskanta   Fadar Shugaban kasar Najeriya ta na korafin cewa ta na fama da karancin kudi. Sakataren din-din-din na fadar Shugaban kasar ya ce ba su...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin ‘Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Ofishin 'Yan Sanda Sun Tattara Makamai a Jahar Anambra   Wasu tsagerun 'yan bindiga sun afkawa wani sabon ofishin 'yan sanda a Jahar Anambra. Majiya ta bayyama cewa, an yi harbe-harbe tsakanin 'yan bindigan da 'yan sandan ofishin. An...

Tankar Mai ta Sanadiyyar Kashe Fasinjoji a Jahar Oyo

0
Tankar Mai ta Sanadiyyar Kashe Fasinjoji a Jahar Oyo   Wasu fasinjoji sun rasa rayukansu yayin da tankar mai ta fadi a wani yankin jahar Oyo. Rahotanni sun bayyana cewa, a halin yanzu an tattara mutanen da suka mutu zuwa asibiti. Rahoto ya...