2023: Ifeanyi Okowa Tare da Gwamnoni 5 da Ka Iya Zama Sanatoci

0
2023: Ifeanyi Okowa Tare da Gwamnoni 5 da Ka Iya Zama Sanatoci   Shekarar 2021 muke amma batun zaɓen 2023 ya karaɗe ko ina a Najeriya. A 2023, da yawa daga cikin gwamnonin Najeriya na kammala wa'adin mulkinsu karo na biyu. Tuni dai...

Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga  Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar...

0
Tinubu ya Bada Gudunmuwan N50m ga  Wadanda Sukayi Asarar Dukiya a Gobarar Babbar kasuwar Jahar Katsina   Babban jagora a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma tsohon gwamnan jahar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bada gudunmuwan miliyan 50 ga wadanda...

Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali

0
Majalisar Dattijai ta Amince da Haliru Nababa a Matsayin Shugaban Hukumar Gyaran Hali   Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaba Muhammadu Buhari na nadin shugaban hukumar dake kula da gidan gyaran hali wato kurkuku. Majalisar ta amince da nadin ne biyo...

Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya – Dr Obadiah Mailafia

0
Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya - Dr Obadiah Mailafia   Dr Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin bankin CBN ya ce gara mulkin Abacha da na Buhari. Mailafia ya kuma yi ikirarin cewa manyan kasashen duniya da ke son...

Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya

0
Gwamnatin Tarayya ta Ware N1.13bn domin Aikin Gina Hanyoyi a Fadin Najeriya   Gwamnatin tarayya ta ware makudan kudade domin aikin gina hanyoyi a fadin Najeriya. Gwamnatin ta bayyana aikin da cewa, dukkan jahohin kasar za su ci gajiyarsa ciki har da...

Sunayen Mutanen da Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema

0
Sunayen Mutanen da Rundunar 'Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema   Rundunar 'yan sanda a jahar Ebonyi sun bayyana sunan wasu mutane 18 da suke nema ruwa a jallo. Yan sandan sun bayyana cewa suna zargin mutanen da hannu a tayar...

Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci Biyu

0
Taƙaddama ta ɓarke a Majalisar Dattijai Tsakanin Sanatoci  Biyu   Taƙaddama ta ɓarke a zaman majalisar dattijai na ranar Talata ya yin da aka kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya ta ƙasa a karamar hukumar Mubi, jahar Adamawa. Taƙaddamar ta...

Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki

0
Gwamnatin Tarayya ta Roƙi ƙungiyoyin ƙwadago na Kasa da Kada Su Shiga Yajin Aiki   Gwamnatin tarayya ta roƙi haɗakar ƙungiyoyin ƙwadugo na kasar nan da kada su tsunduma yajin aiki kamar yadda suke shirin yi. Ministan ƙwadago na ƙasar ne ya...

Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba –...

0
Tsige Shugaba Buhari ba Shine Abinda Majalisar Tarayya ta sa a Gaba ba - Shugaban Majalisar Dattawa   Shugaban majalisar dattawa yayi fatali da kudurin da ke neman a tsige shugaba Buhari. Ahmad Lawan ya bayyana cewa, tsige shugaban ba zai kawo...

APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam’iyyar PDP ta Mayarwa da...

0
APC Sai ta Kara Shekaru 32 a Karagar Mulki: Jam'iyyar PDP ta Mayarwa da Gwamna Buni Martani   Jam'iyyar PDP ta sha alwashin cewa jam'iyyar APC za ta tattara komatsanta ta bar mulki nan da 2023. Kakakin jam'iyyar APC ya sanar da...