Yan Sanda Sun Harbe ‘Yan Fashi a Adamawa
'Yan Sanda Sun Harbe 'Yan Fashi a Adamawa
'Yan sanda a jahar Adamawa tare da hadin kan 'yan banga da mafarauta sun samu nasarar kashe 'yan fashi.
Sun kuma samu nasarar kame daya daga cikin 'yan ta'addan a yayin farmakin
'Yan sandan...
Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar’adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin
Rashin Lafiyar Umaru Musa Yar'adua: Jawabin Olusegun Obasanjo Kan Lamarin
Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana da masaniyar cewa marigayi Umaru Musa Yar'adua bashi da koshin lafiya kafin ya goyi bayansa.
Tsohon shugaban kasar ya musanta zargin cewa kutunguila da kitimurmura...
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: ‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Chabal da wasu anguwannin Magumeri dake jahar Borno.
Al'amarin ya faru ne a ranar Lahadi wanda...
Ina Kira da a yi Watsi da Kaiwa da Kawowa na Makiyaya Daga Sassan...
Ina Kira da a yi Watsi da Kaiwa da Kawowa na Makiyaya Daga Sassan Arewa Zuwa Kudancin Najeriya - Gwamnan Kano
Abdullahi Ganduje, gwamnan jihar Kano ya bukaci a sanya dokar hana yawon shanu daga arewa zuwa kudu.
Ya ce za...
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbin hafsoshin sojojin da shugaba Muhammadu Buhari ya nada sun isa jahar Borno a ranar Lahadi.
An bayyana cewa hafsoshin sun isa garin Maiduguri domin zaman tattauna yadda zasu bullowa ta'addanci a yankin.
Hafsoshin zasu...
Babban Sifeton Rundunar ‘Yan Sanda da Sauran Manyan Jami’ai Za Suyi Ritaya
Babban Sifeton Rundunar 'Yan Sanda da Sauran Manyan Jami'ai Za Suyi Ritaya
Babban sifeton rundunar 'yan sanda tare da mataimakansa manya da kanana guda goma sha uku zasu yi ritaya.
Doka ta tanadi cewa jami'an dan sanda zai yi ritaya idan...
Dan Majalisa ya Harbe Dan Fashi
Dan Majalisa ya Harbe Dan Fashi
Wani dan majalisar tarayya dan jahar Sokoto ya samu nasarar aika wani dan fashi lahira.
Dan majalisar ya harbe dan fashin yayain da suka shiga gidansa yin sata da 'yan uwansa.
Rundunar 'yan sanda ta jahar...
Gwamnatin Jahar Borno ta Nada Sabon Shehun Dikwa
Gwamnatin Jahar Borno ta Nada Sabon Shehun Dikwa
Biyo bayan rasuwar Shehun Dikwa a makon da ya gabata, an nada sabon Shehun na Dikwa.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ne ya nada sabon Shehun a wata sanarwa da aka fitar.
An nada Abba...
Rijistar Jam’iyyar APC: Muhammad Rili Yayi Kira Ga Matasa Da Su Shiga Siyasa Domin...
Rijistar Jam'iyyar APC: Muhammad Rili Yayi Kira Ga Matasa Da Su Shiga Siyasa Domin A Dama Dasu
A shirye shiryen da Jam'iyya mai rike da mulki ta All Progressive Congress (APC) ke yi na fara yin rijista ga al'umma da...
Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka
Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka
Bayan rage farashin Data, yan Najeriya sun koka kan saurin karewarta.
Hakazalika anyi korafe-korafen kwashe wa mutane kudi waya.
Hukumar NCC ta lashi takobin gano gaskiyar abinda ke faruwa.
Hukumar kula da sadarwan...