‘Yan Bindiga: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu...

0
'Yan Bindiga: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu Mutane   Mai unguwar ƙauyen Tungan-Iliya da wasu mutane goma sun shiga hannu bisa zarginsu da kai hari a ƙaramar hukumar Mashegu dake jihar Neja. Rundunar yan sanda...

Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa

0
Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa   Yayinda ake ci gaba da yaki da ta’addanci, Boko Haram ta kai hari karamar hukumar Hawul a jihar Borno. An kashe mutane uku, yayinda aka lalata ofishin...

Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure

0
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure Mahukunta a kasar Saudiyya sun tsayar da shekaru goma sha takwas a matsayin mafi karacin shekarun aure. A wata takardar mai dauke da sa hannun ministan shari'a kuma shugaban kotunan Saudi, an...

Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima

0
Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima   Anyi gobarar da ta janyo asarar miliyoyin naira a kasuwar Galadima da ke Gwarimpa a birnin tarayya Abuja. Masu shaguna da abin ya shafa sun bayyana irin asarar da suka tafka...

Bayan Harin Boko Haram: ‘Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida

0
Bayan Harin Boko Haram: 'Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida Mazauna kauyukan karamar hukumar Hawul da Boko Haram suka ragargaza sun fara komawa gida. Mayakan ta'addancin sun kai hari kauyukan inda suka kone majami'u biyu a ranar Kirsimeti. Sun bayyana yadda suka...

Katsina: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu

0
Katsina: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu   Masu garkuwa sun sace a ƙalla mutane 48 daga ƙauyuka daban-daban a ƙaramar hukumar Batsari a Katsina. Ƙauyukan da ƴan bindiga suka kai harin sun hada da Garin Dodo, Bakon...

An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai

0
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai Kungiyar Tarayyar Turai ta fara riga- kafin korona a dukkan nahiyar, a wani mataki da ta kira "Hadin kai don yaki da annoba". Shugabar Hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta ce allurar...

Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona

0
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona Ministar al'amuran mata ta Najeriya Paulinee Tallen ta kamu da cutar korona. Ministar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ta aikawa manema labarai mai dauke da sa hannunta.inda tace cutar bata...

EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar

0
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar Wata ƙungiyar masu ɗauke da makamai a yankin Naija Delta, ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta umartar jami'an hukumar EFCC su janye daga harabar gidan jagoransu Tompolo,...

Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da...

0
Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da Wasu Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kashe masu saran itace uku, sun kuma sace wasu kimanin 40 a Jihar Borno da ke...