Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami’a Mai Zaman Kanta a Jahar

0
Gwamnatin Jahar Borno Zata Gina Jami'a Mai Zaman Kanta a Jahar Gwamna Zulum na Jihar Borno ya aza harsashin gina jami'ar Al-Ansar, jami'a mai zaman kanta a jahar Borno ranar Litinin. Gwamnan ya kuma ce a shirye gwamnatin sa take ta...

Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas

0
Kamfanin Takin Dangote ya Gina Makaranta Kyauta a Jahar Legas   Kamfanin takin zamani na Dangote ya gina katafaren makaranta a jihar Legas. Mutanen Ijebu-Lekki sun nuna farin cikinsu da jin dadi dangane da aikin da kamfanin ya yi musu. Kamfanin ya jaddada...

Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba – Lai Mohammed

0
Mummunan Hasashe Game da Najeriya ba Zai Cika ba - Lai Mohammed Lai Mohammed ya bayyana cewa Najeriya ba zata taba zama kasar da zata gaza ba. Ya kuma jaddada cewa kasar na da samun ci gaba wajen yaki da 'yan...

‘Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje

0
'Dan Majalisar APC Daga Kano ya Soki Gwamna Abdullahi Ganduje   ya soki Gwamna Abdullahi Ganduje da manyan APC. J ya na wakiltar / , amma an ja layi a APC. ‘Dan Majalisar ya kira Gwamna barawo, ya kuma ce bai jin tsoron...

2021: Hare-Haren da ‘Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna

0
2021: Hare-Haren da 'Yan Bindiga Suka kai a Jahar Kaduna Wasu 'yan bindiga sun kai wasu jerin hare-hare a yankin karamar Giwa da ke jihar Kaduna. Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya ce an fara kai...

Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan...

0
Gwamnatin Gombe ta Saka Hannun a Kasafin Kudin 2021, Za ta Dawo da Biyan mafi ƙarancin albashi Gwamnatin jahar Gombe ta sanar da cewa zata ci gaba da biyan mafi ƙarancin albashi. Gwamnan jahar ya sanya hannu a kasafin kudin 2021...

Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya – PTF

0
Yaduwar Korona: Akwai yiwuwar Saka Sabon Takunkumi kwanan nan a Najeriya - PTF Alamu na nuna za a iya maka sabon takunkumi kwanan nan a Najeriya. Kwamitin PTF ya ce ‘Yan Najeriya ba su bin sharudan da aka gindaya. Kwamitin ya ce...

Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki – Kingsley Moghalu

0
Na Kasance Mai Biyayya ga Aikin Gwamnati da Kiyaye Dokoki - Kingsley Moghalu An nada Farfesa Kingsley Moghalu sarautar Nwewi ta "Ifek'ego Nnewi". Moghalu ya bayyana biyayyarsa ga aikin gwamnati da kiyaye dokoki. Ya bayyana nada shi sarautar a matsayin bashi kwarin...

Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021

0
Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021 A ranar Juma’ar nan aka shiga sabuwar shekara a Najeriya da wasu kasashe. Akwai matsalolin da aka kinkimo daga 2020 wanda za a cigaba da fama da su. Wadannan kalubale...

Zamfara: ‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Yin Tarzoma

0
Zamfara: 'Yan Sanda Sun Kama Wadanda ake Zargi da Yin Tarzoma   'Yan sanda sun cafke wasu da ake zargi da tada tarzoma a Zamfara a yau Lahadi. Tarzomar ta kai ga lalata dukiya da ya hada da lalata wani bangare na...