Ma’aikatan Majalisar Dokoki Sun Koka da Rashin Biyan Albashi

0
Ma'aikatan Majalisar Dokoki Sun Koka da Rashin Biyan Albashi Wasu daga cikin ma'aikatan Majalisar Dokoki ta kasa sun koka dangane da rashin albashi. Ma'aikatan sun bayyana kusan shekara uku kenan ba su karbi albashi a Majalisar ta Dokoki ba. Daraktan, Hulda da...

Abia: Mambobin Majalisar Wakilai Daga PDP Zasu Koma APC

0
Abia: Mambobin Majalisar Wakilai Daga PDP Zasu Koma APC   Ficewar wasu mambobin majalisar wakilai daga Jam'iyyar PDP zuwa APC ta haddasa cece-kuce a zauren majalisa. Wani rahoto ya gano cewa akwai yiwuwar samun karin wasu mambobin majalisar da zasu koma APC...

In Har Mutum Baya Son Zautuwa to ya Dauka Babu Gwamnati – Wole Soyinka...

0
In Har Mutum Baya Son Zautuwa to ya Dauka Babu Gwamnati - Wole Soyinka ga Gwamnatin Buhari Farfesa Wole Soyinka ya ce baya son yin magana kan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Fitaccen marubucin ya ce idan har mutum baya son ya...

Rigakafin Korona: Asibiti a Poland Nayin Rigakafin Cutar a Rashin Ka’ida

0
Rigakafin Korona: Asibiti a Poland Nayin Rigakafin Cutar a Rashin Ka'ida Wani asibiti a Warsaw yana cikin tashin hankali saboda yin allurar rigakafin COVID-19 ga mashahurai da 'yan siyasa, wanda ya haifar da fushin jama'a kuma ya haifar da binciken...

An Nemi Babban ‘Dan Kasuwan China an Rasa

0
An Nemi Babban 'Dan Kasuwan China an Rasa   Watanni biyu kenan da bacewar babban dan kasuwa Jack ma. Jack Ma, wanda ya kirkiri kamfanin kasuwancin yanar gizo ta Alibaba an daina ganinsa ne cikin qanqanin lokaci. Fitaccen attajirin ya yi kira ga...

Rashin Tsaro: Adadin Mutanen da Jahohi Suka Rasa a 2020

0
Rashin Tsaro: Adadin Mutanen da Jahohi Suka Rasa a 2020 An fuskanci matsalar tabarbarewar tsaro a cikin shekarar 2020 da ta gabata. 'Yan bindiga, 'yan fashi da makami, masu garkuwa mutane da kuma 'yan Boko Haram sun hallaka dumbin mutane. Kididdigar jaridar...

Donald Trump: Shugaban Kasar Amurka Har Yanzu Yana Kan Bakarsa Na Shi Yaci Zabe

0
Donald Trump: Shugaban Kasar Amurka Har Yanzu Yana Kan Bakarsa Na Shi Yaci Zabe   Donald Trump ya dage a kan sai ya zarce a kan kujerar shugaban Amurka. Shugaban kasar Amurkan ya yi jawabi a Twitter, ya na cewa an yi...

ALLAH ya yi wa Kanin Sarkin Daura Abdullahi Umar Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Kanin Sarkin Daura Abdullahi Umar Rasuwa Abdullahi Umar, kanin Sarkin Daura, Mai martaba Umar Faruk Umar ya riga mu gidan gaskiya. Umar ya rasu ne sakamakon hatsarin mota da ta ritsa da shi da abokansa biyu a...

Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara

0
Ali Ndume ya Bawa Shugaba Buhari Shawara Ali Ndume, sanatan Jihar Borno ta kudu, ya shawarci shugaba Buhari ya yi sauye-sauye a kunshin gwamnatinsa. Sanata Ndume ya ce shugaba Buhari mutumin kirki ne da ke da kyakyawar niyya amma akwai masu...

Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC – Ayogu Eze

0
Akwai Yiwuwar Gwamnoni Biyu na PDP Zasu Koma APC - Ayogu Eze Ayogu Eze ya ce ba da dadewa ba wasu Jihohi za su koma hannun APC. Bayan APC ta karbe Imo da Ebonyi, jam’iyyar ta na ta harin wasu jihohin. Eze...