Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari
Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari
Mayakan ta'addanci Boko Haram sun kai hari kauyuka uku na karamar hukumar Hawul.
Sun isa kauyukan uku da tarin yawansu a lokaci daya inda suka fara harbe-harbe.
An tabbatar da cewa sun kona...
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu’amala Mara Kyau – Phyllis...
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu'amala Mara Kyau - Phyllis Thompson
Wata mata 'yar kasuwa daga kasar Zambia ta wallafa hotunanta tare da biloniya Ned Nwoko.
A wallafar ta ce gara ta shiga a mace ta 7...
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya
Shugaba a yankin tsakiyar kasar nan, Farfesa Yusuf Turaki, ya ce Najeriya tana dab da tarwatsewa.
Farfesan arewacin Najeriyan ya ce har sai an gyara kundin tsarin mulkin kasar nan ne za a...
Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar
Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar
Hukumar NCDC ta sanar da samun karin mutum 712 da suka kamu da annobar korona.
Wadanda suka kamu sun fito ne daga jihohi 20 na kasar.
A yanzu jimlar mutane 82747...
Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki
Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki
A sabuwar dokar gwamnatin Lagas sai sabbin ma'aurata sun nemi izini kafin su tara jama'a a wajen biki.
Hakan na daga cikin matakan yaki da annobar korona.
Daga yanzu mutane 300...
Ahmed Lemu da Mahaifin Kwankwaso: Gbajabiamila ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa
Ahmed Lemu da Mahaifin Kwankwaso: Gbajabiamila ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa
Femi Gbajabiamila ya yi alhinin mutuwar Sheikh Ahmed Lemu da Musa Sale Kwankwaso.
Kakakin majalisar ya yiwa mamatan samun jin kai daga Allah madaukakin sarki tare da samun Aljanna.
Gbajabiamila ya bayyana...
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Babban mai arzikin nan na duniya, Bill Gates, ya ce har yanzu duniya ta rasa dalilin da yasa korona bata yi kamari a Afrika ba.
Mashahurin mai kudin ya ce hakan yasa shi farin ciki...
Ali Ndume ya yi Magana Kan Hare-Haren Boko Haram
Ali Ndume ya yi Magana Kan Hare-Haren Boko Haram
Sanata Ali Ndume ya yi watsi da hare-haren da mayakan Boko Haram suka kai jihohin Adamawa da Borno.
Yan ta'addan sun kai harin ne a daren ranar Kirsimeti.
Ndume ya kuma mika ta'aziyya...
Ta’aziyyar Ahmed Lemu: Matar Wani Gwamna ta ci Gyaran Atiku Abubakar
Ta'aziyyar Ahmed Lemu: Matar Wani Gwamna ta ci Gyaran Atiku Abubakar
An ci gyaran Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar a sakon ta’aziyyar Ahmed Lemu.
Hadiza El-Rufai ta yi wa tsohon Mataimakin shugaban kasar gyara a shafin Twitter.
Uwargidar Gwamnan ta nuna akwai kure...
Masarautar Saudiyya ta Fara Karbar Rigakafin COVID-19
Masarautar Saudiyya ta Fara Karbar Rigakafin COVID-19
Shugaba mai matsayi bayan sarki, ya karbi alluran rigakafin COVID-19.
Saudiyya ta amince a yiwa al'ummarta alluran rigakafin da kamfanin Pfizer/Biontech ta samar.
Yayinda kasashen duniya ke rabawa al'ummarsu rigakafin, babu ko guda a Najeriya.
An...