Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka

0
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka   Gwamnatin tarayya ta saka sabbin dokoki a sakamakon yadda cutar korona ke yaduwa. PTF ta sanar da cewa gwamnatin tarayya ta bukaci rufe dukkan mashaya, gidajen rawa da wuraren nishadi. Ana bukatar dukkan...

Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi

0
Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi Tsagin jam'iyyar APC na jihar Rivers da ke yi wa Aguma biyayya ta dakatar da ministan sufuri Rotimi Amaechi. A cewarta, ta dakatar da Amaechi ne bisa zarginsa da ake yi na aikata ayyukan cin...

Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke – Neymar

0
Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke - Neymar Kasaitaccen dan wasan kwallon kafan nan dan asalin Brazil, Neymar, yana cin duniyarsa da tsinke. Idan mutum ya kalli gidan da yake zama, na kimanin N3,300,000,000, zai yarda...

Najeriya: Da yiyiwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar

0
Najeriya: Da yiyiwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Karo na Biyu a Kasar   Duk da sanar da cewa an samu rigakafin annobar kwayar cutar korona, har yanzu annobar ba ta daina firgita duniya ba. Tuni jihohin Nigeria da dama suka sanar...

Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da ‘Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera...

0
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da 'Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera Zangon-Kataf   Miyagu sun kai hara-hare a garuruwan Kauru, Lere da kuma Zangon-Kataf. An rasa rai a Ungwan Gaiya, Ungwan Gimba, Ungwan Makama da Apimbu. Gwamnatin Kaduna tace an...

ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka’aba Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka'aba Rasuwa   Shekaru arba'in da uku kenan tun bayan da tsohon sarkin Saudia, Khalidi bin Andul Aziz, ya sauya kofar dakin Ka'aba. Ya bayar da aikin kera sabuwar kofar ne ga kamfanin...

Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys

0
Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys Malam Garba Shehu ya bukaci wadanda suka kalmashe kudaden gangamin BringBackOurBoys da su mayar wa wadanda suka dauka nauyinsu. Hadimin shugaban kasan ya ce tuni wasu marasa kishin kasa suka shirya...

Yadda ‘Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane

0
Yadda 'Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane Yan bindiga sun sake yin garkuwa da wasu mutane 2 a Zamfarawa da ke jihar Katsina da daren Lahadi. Wani mutum Hamisu Maikarfe ya bayyana cewa sun shigo suna harbe harbe kafin su...

Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari

0
Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari Alhaji Sule Lamido, tsohon gwamnan Jigawa ya ce bai dace a dinga kiraye-kirayen tsige Buhari ba. Ya tabbatar da cewa wannan lamarin ba zai samu goyon bayan shi ba ko kadan. Ya sanar...

An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC

0
An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC   A yayin da 'yan Nigeria ke tsaka da kukan karin kudun wutar lantarki, sai ga shi an bankado badakala a hukumar NERC. Wani dan kishin kasa ya rubuta takardar korafi zuwa hukumar EFCC...