APC: Abinda ya Taimaki Jam’iyyar a Zabukan 2015 da 2019

0
APC: Abinda ya Taimaki Jam'iyyar a Zabukan 2015 da 2019   Fasto Tunde Bakare ya yabi Jagoran jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu. ‘Dan siyasar ya ce Bola Tinubu ya taimaka sosai wajen samun nasarar APC. Ya ce ba don Tinubu ba, da APC...

Jam’iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi

0
Jam'iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi Hedkwatan jam'iyyar APC ta kasa ta soke dakatarwa da wani tsagin jam'iyyar a Jihar Rivers ta yi wa Rotimi Amaechi. Uwar jam'iyyar ta ce wadanda suka yi dakatarwar ba...

ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki

0
ASUU: NANS ta yi Martani Kan Komawa Yajin Aiki   Kungiyar daliban Najeriya ta tabbatar da cewa za ta fada gagarumar zanga-zanga idan ASUU ta koma yajin aiki. Kungaiyar ta ce abun kunya ne da takaici yadda kungiyar tace ta janye yajin...

Sheikh Ahmed Lemu: Abubuwa Game da Marigayin

0
Sheikh Ahmed Lemu: Abubuwa Game da Marigayin   Allah ya yiwa shahararren malamin nan na addinin Musulunci da ke Najeriya, Sheikh Ahmed Lemu rasuwa. Shehin malamin ya rasu ne a safiyar yau Alhamis, 24 ga watan Disamba a garin Minna, babbar birnin...

Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka

0
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kama Wani Hatsabibin Boka Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kama bokan tsohon hatsabibin ɗan fashi Terwase Akwaza. An kama Ugba Lorlumun mai shekaru 75 a duniya ne a kusa da matsafarsa da ke jihar Benue. Sojojin...

2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa

0
2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa An bukaci Gwamna Bala Mohammed ya duba yiwuwar fitowa tseren kujerar shugaban kasa a 2023. Wata kungiya a Abuja ce ta shawarci gwamnan na Bauchi a cikin wata...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Laraba   Ta tabbata yanzu, annobar korona ta sake waiwaye a karo na biyu a Najeriya. Gwamnati ta bada umurnin rufe makarantu, gidajen biki, gidajen rawa dss. An sake dokar kulle a jihar Kwara...

Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona

0
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona   Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kara tsawon wa'adin kwamitin yaki da annobar korona. A cewar jagora a kwamitin, Dakta Sani Ali, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a samar da alluran rigakafin...

Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri – Femi Adesina

0
Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri - Femi Adesina Femi Adesina, mai magana da yawuun shugaban kasa, ya ce sun bankado wata makarkashiya da ake shiryawa shugaba Buhari. A cewar Adesina, masu shirya wannan makarkashiya na shirin fara yada...

Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga ‘Yan Adawa

0
Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga 'Yan Adawa Mohammad Badaru Abubakar, gwamnan jahar Jigawa, ya gargadi masu yi masa adawa da sukar manufofin gwamnatinsa. Gwamna Badaru ya ce shiru-shiru ba tsoro bane ko rashin wayo, a saboda haka ba zai cigaba...